Chain_Lord 🇳🇬
51.5K posts

Chain_Lord 🇳🇬
@PiLordd
Crypto-bro✍️📊📖|| CFC💙||…I don’t worry about the future…It comes soon enough🤏|| TG: https://t.co/97FpY7CzgT || Linktree: https://t.co/SVkSV1CABi

Good morning 🌞 Kamar yadda nayi bayani a number 50 jiya, yau kuma zamu yi bayani akan 49: Crypto Education 📚 Please before reading: Like, Bookmark & Share ❤️ Idan akace crypto education, ya hada da ilimin Web3 da kuma ilimin crypto gaba daya. A matsayin ka na sabo, kafin ka fara interaction da duk wani abu da ya shafi crypto, yana da muhimmanci ka san wadannan abubuwa: - Mene ne wallet? - Yaya ake sarrafa keys? - Yaya ake interaction da exchanges? - Mene ne blockchain yazo warwarewa? Duk wadannan basic knowledge ne da bai kamata ka taba wasa da su ba. Amma har yanzu akwai mutane da dama, idan ka tambaye su “Mene ne blockchain?” sai kaga suna kame-kame. A lokacin da ka shiga wannan space idan kana son samun kudi na gaskiya, dole ne ka fahimci basic knowledge na harkar nan. Inda zaka iya samun irin wannan ilimin akwai: -YouTube -ChatGPT -Articles -Courses -Communities Duk wadannan zasu taimaka maka ka fahimci basics din crypto da Web3. Karka ce wai dole sai wani idol ko influencer ne zai koya maka. Ka dinga neman ilimi da kanka. Tunda kana da waya da internet, baka da wani excuse na jiran a kawo maka information. Bayan samun ilimi kuma, ka dinga hada shi da practice akan abin da ka koya, saboda practice ne yake kara sa mutum ya goge kuma ya fahimci abubuwa sosai. Wannan dan kadan ne daga cikin basics da na lissafa. Har yanzu akwai abubuwa da dama da ake bukatar mutum ya maida hankali a kai idan yana son cin moriyar space nan.





I'm Shadow banned. 🙏🏿 🙏🏿 🙏🏿 Please Quote with anything thing.



GM 🦅☝️ two major ones for the fam today: → first @Binance Futures USD1 perps → BTCUSD1 goes live May 18, 09:00 UTC. 100x. USDⓈ-margined. AND → USD1 is now at the Highest Collateral Ratio Tier → 99.99% across Portfolio Margin on Binance Futures. binance.com/en/support/ann… binance.com/en/futures/tra…



















