RFI Hausa

64.1K posts

RFI Hausa banner
RFI Hausa

RFI Hausa

@RFI_Ha

Sashen Hausa na @RFI na maraba da ku a shafin Twitter

Lagos, Nigeria Katılım Mart 2010
253 Takip Edilen436.5K Takipçiler
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Nijar na shirin samar da ƙungiyoyin ƴan sa-kai masu dauke da makamai na jihohi rfi.my/CZJc.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
3
37
469
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Dakarun Isra'ila sun kashe ƴan jarida uku a kudancin Lebanon rfi.my/CZJY.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
2
22
580
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Iran ta yaba wa Pakistan akan shiga tsakani don warware rikicinta da Amurka rfi.my/CZJN.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
1
38
527
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Ƙasashen G7 sun buƙaci Iran ta buɗe mashigin Hormuz cikin gaggawa rfi.my/CZEu.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
3
40
870
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa sun hallaka mutane 20 a Tanzania rfi.my/CZEi.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
2
2
23
787
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Mayaƙan Houthi sun gargaɗi ƙasashen duniya game da shiga yaƙin Gabas ta Tsakiya rfi.my/CZEf.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
6
91
1.3K
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Gwamnatin Burkina Faso ta gabatar da sabon dabtarin "Juyin Juya Halin ƙasar". rfi.my/CZEV.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
1
1
42
764
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Kutsen da Isra'ila ta yi Lebanon ya raba yara dubu 370 da muhallansu - Unicef rfi.my/CZBw.x
RFI Hausa tweet media
Türkçe
0
1
28
796
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Mataimakin gwamnan Kano Kwamared Abdussalam Gwarzo ya yi murabus rfi.my/CZBq.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
3
38
857
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Kutsen da Isra'ila ta yi Lebanon ya raba yara dubu 370 da muhallansu - Unicef
Türkçe
0
3
29
631
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Za a buga dala 100 ta Amurka mai ɗauke da sa hannun shugaba Trump rfi.my/CZBf.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
3
49
1.1K
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Amurka za ta cimma dukkan muradanta ba tare da tura sojoji cikin Iran ba - Rubio rfi.my/CZBX.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
1
3
39
884
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Ƙasashen Gulf sun miƙawa Amurka buƙatar dakatar da ƙarfin Iran a fannin makamai masu linzami rfi.my/CZBU.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
4
8
74
1.8K
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 na yamma agogon Najeriya da Nijar 27-03-2026
Indonesia
0
1
9
300
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Senegal ta sha alwashin ƙalubalantar matakin CAF kan ƙwace ƙofin AFCON rfi.my/CZ5f.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
2
14
561
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Amurka ta ci gaba da girke dakaru a Gulf duk da tayin tsagaita wuta rfi.my/CZ4G.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
1
1
51
1.2K
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Ƙungiyar ECOWAS ta naɗa sabon mai shiga tsakaninta da ƙawancen AES rfi.my/CZ3o.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
1
5
45
882
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Najeriya ta bayar da sabbin lasisin shigo da mai 6 don sauƙaƙa farashinsa rfi.my/CZ3i.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
2
4
39
748
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Kotu ta yi sammacin shugaban tsagi na jam'iyyar PDP Tanimu Turaki rfi.my/CZ3d.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
4
38
819
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Ƴan Ghana sun jinjinawa gwamnatin ƙasar bayan nasarar ƙudirinta gaban zaman MDD rfi.my/CZ3V.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
0
1
31
780