Sabitlenmiş Tweet

@AAblogger1
Wannan tsutsa CE da Kuda Yake Sawa tumakai
Yanda zaka game.
*In tayi atishawa zakaga tafito da launi fari
*Zakaga dabba tana goga hancinta
*Rashin cin abinci
Abinda Yake jawowa
*Rashin tsafta
Magani
Deworming, Ivermectin injection
Control:Tsafta,fesa magani kwari

Indonesia


























