shabanah adamu sani
1.3K posts


Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un
It is with a heavy heart and total submission to the will of Allah (SWT) that I, @SenatorYaradua, announce the passing of our beloved mother matriarch, Hajiya Binta (Dada) Yar’adua who left this mortal world on Monday night 2nd Sept, 2024.


English

@umaryaradua58 May Almighty give you the portitude to bear lost. Accept my condolence plz
English

@Tkr__khalifa Wannan gara ma Musa Mai Sanaa da ita.
Indonesia

@HonAbdullahiM12 Ba rashin tarbiyya bane, ba kowane tsoho Mai shekaru irin nata je iya zama a kan kujera ba, sunfi son zama a kasa saboda kafafun na yin kumburi in suka zauna a kujera, na San da Naziru ne zakafi fahimtar zancen sosai.

@HonAbdullahiM12 Ya Maka kirki dai, shi arziqi ai Allah keyin shi
Indonesia

@HonAbdullahiM12 Masu goyon bayan cire tallafin Mai Allah ya cire masu tallafi
Indonesia

@SG_Hurayrahh Kin San kanawa in suna Sonja ko uwarsu zaka kashe baka laifi. Da ganduje ne yayi da dun Gani.
Indonesia

@RealYunus44 @A_Y_Rafindadi Su komai Yi masu akayi.
Indonesia

@ShabanahS74992 @A_Y_Rafindadi Wlh fa Mafi yawansu jahilai ne basu San ciwon kansu ga bakin ciki da Hassada da take damunsu
Indonesia

@Abdul_BG_Tsafe @A_Y_Rafindadi Kenan suma Yan jamiyyar su da suka fita tura kukayi kenan, don akwa su cikin wadan da aka fasa wajen Nan.
Indonesia

@ShabanahS74992 @A_Y_Rafindadi Meye na zagi kuma? Da sarki be turo su ba da ba za a fadi ba. Kuma kowa yasan sarki zai iya aikata hakan.
Sannan ba gaskiya ba ne ka ce wai Ganduje y rufamana wani asiri, Alaji ba ai dae fadi ba ne shi y sa yy shiru.
Indonesia

@bash_republic @A_Y_Rafindadi Su mutanen da suke nunawa suna cewa yaran ga duje ne su Basu da yancin fita ko su ba Yan kasa bane. To su mutanen su da suka fita kenan su suka tura su, Kuma wlh karyane a ce Yan jamiyyar su Babu su cikin wadan da suka fasa wajen Nan. Su komi Yi masu akayi.
Indonesia

@NigeriaTheBest Dan jarida ai gaba yake shiga abi bayan shi
Indonesia

Wai shin kin fita zanga-zanga ko kuma kina gida kina shan AC?
shabanah adamu sani@ShabanahS74992
@A_Y_Rafindadi Gara sarkin nasawarawa da sakaran Mai unguwar saka ajiye yake maganganu na goyon bayan tinibu da cire subsidy, wlh da ganduje yayi maganganun da sanusi yayi da yanxu kanawa sun Kona mashi gida, Amma shi ya xu yafito Yana goyon bayan tinibu sunyi shiru munafukai
Indonesia

@AnasIsah9 @A_Y_Rafindadi Sakarai ne ai. Shi Bai ma San insa ya kamata ya nufa ba, in suna fada da cire subsidy suka bar sanusi ai harda shi ake goyon bayan abin, Yana fadin kar aga laifin tinubu me suka ce mashi.
Indonesia

@A_Y_Rafindadi Cikin matukar girmamawa da sunkuyar da kai, Gsky Gomna KARYA kakeyi bamu yarda ba
Indonesia

@ShakoroAbbas @A_Y_Rafindadi Shin su ba su da yancin fitowa zanga-zanga sai Wani ya sanya su, kenan Kuma da kuka fito Abban ya turaa ku. Baku son gsky wlh, in fada kuke da cire subsidy me yasa kuka bar sanusi ai Yana daga cikin wadan da suka assasa Kuma suke goyon bayan abin me kuka ce mashi
Indonesia

@RealYunus44 @A_Y_Rafindadi Sun shirya fadin hakan shiyasa sukace kada Yan jam'iyyarsu su sa jar hula a ranar, wlh munafukai mutanen Nan, yanxu inda ganduje ya fito yayi maganganun da sanusi keyi Yana goyon bayan cire subsidy da yanxu sun yanka shi.
Indonesia

@A_Y_Rafindadi Wlh Abba yaci kai kullum Yan adawa su suke masa Abu Sauran state din da akayi fa sukuma suwaye kaji Hauka Allah yabaka lfy
Indonesia

@avouvahkhar Ko shedan ke saida ta sai mun saya. Indai mun ganta
Indonesia

Ga wata sabuwar shinkafa da yahudawa suka shigo da ita Nigeria buhun Dubu ashirin da hudu ne #24000 ne, duk wani mai kishin musulunci da Nigeria kar ya saya don suna son karya manoman kasar mu ne da zubda darajar abinda ake nomawa a kasar mu Nigeria 🇳🇬.

Indonesia












