
Kuyi hakuri ina raba hankulanku😂 a X nayi turanci a Facebook kuma nayi hausa😅
Bana tunanin a Nigeria akwai celebrity dake duba sakonnin Dm kamar yadda nake dubawa.
To amma abinda ke bani mamaki shine, wani ya samu damar da wasu ke biyan kudi domin su samu amma basu sameta ba, to amma abinda zaimun magana shine, yaya kake Ahmad?
Wani kuma yace "Taimako yake neman mahaifiyarshi babu lafiya" let me make it clear for you guys, da ace kasan dubunnan mutane dake neman kudi wajena a Facebook ko Instagram da bakayi kokarin neman kudin ba kaima.
Dan Allah arewa ku tashi ku canja mindset dinku, kayi kokari ka nemi ilmi ka kashe ko nawa zaka kashe domin gina kanka da gobenka.
Abuna Ahamad Xmas ya fada kenan

Indonesia










