Wani lokaci mutanen da ka fi taimakawa
su ne mutanen da za su manta da kai da zarar sun samu nasara. 💔
Amma kada ka daina zama mutum nagari. Mutumin kirki me taimakawa Al umma
Ba kowa ne zai yaba da alherinka ba amma mutanen kirki ba zasu taɓa manta abin da ka yi musu ba. 🤝❤️
Shin ka taɓa taimakon wani, amma da ya samu nasara sai ya daina kula da kai ? 👀