Ya Allah! Ka kare mu daga:
Shirka
Zina
Riya
Girman kai
Alfahsha
Munafurci
Zamba
Yaudara
Zalunci
Gulma
Ha'inci
Ya Raba mu da:
Talauci
Kaskanci
Dariyar abokan gaba
Rinjaye daga makiya
Ya sa:
Mu cika da imani
Ya yafe mana zunubanmu
Ya bamu aljannarsa ta Firdausi da Rahama..🤲🏼
Yana daga cikin abinda ke lalata zaman aure ko zaman tare kullum ana samun matsala a fara tunanin rabuwa.
Ayi hakuri da juna, watakila irin jarrabawar kenan kan akai ga cin nasara a samu yadda akeso.
Allah Ya sa mudace.
Babu wani dan Adam da baya laifi ma Allah (SWT), kai hasali ma babu yadda za’a yi daga safiya zuwa faduwar rana ace baka yiwa Allah (SWT) laifi ba. Shi yasa fiyayyen halitta (SAW) ya umarce mu da yawaita ISTIGHFARI.
Assalamu alaikum!
A madadin Iyalan Alh Bello Mai Hali Sokoto!
Muna farin cikin gayyatar Ƴan Uwa da abokan arziki zuwa wajen Ɗaurin auren ƙaninmu Haruna Bello Ibrahim. Kuma muna bukatar addu'ar ku ƴan Uwa masu albarka.!!
Salaam to all.
Alhamdulillah for Sheikh's life. He was more than a father. And it was an honour and privilege to have had the opportunity to serve him to his last moments.
Thank you all so very much for your kind words and prayers.
Alhamdulillah and khayran insha'Allah.
Mu na fatan kamar yanda fuskokinsu ke cike da murmushi a wannan hoto, Allah Ya tashe su cikin Annuri a Ranar Alkiyama.
Allah yace:
(Wasu fuskõki, a rãnar nan, mãsu annuri ne. Zuwa ga Ubangijinsu mãsu kallo ne.)
Ya Allah Ka sa Aljanna ce Makomarsu da dukkanin magabata.