TRT Hausa

35.9K posts

TRT Hausa banner
TRT Hausa

TRT Hausa

@TRTHausa

https://t.co/K9NyAuEPwd

Katılım Mart 2014
7 Takip Edilen3.6K Takipçiler
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Ana ci gaba da zanga-zanga a duk fadin kasar #Isra'ila
Indonesia
0
1
9
1K
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Kiran Sallah a Andalusia (Fassararre)
Indonesia
1
4
12
1K
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Bankin Duniya ya sanar da cewa zai bayar da dala miliyan 207 don tallafa wa samar da abinci a kasar Yaman da ke fama da matsalolin fatara da rashin aikin yi trt.net.tr/hausa/duniya/2…
Indonesia
1
0
5
742
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Burodin Vakfikebir, mai suna bayan gundumar Vakfikebir na Trabzon, birni mai tarihi a gabar tekun Bahar Maliya ta #Türkiye, abinci ne wanda ya samo asali daga al'adun yankin kuma ya shahara don yadda ake iya ajiye shi na dogon lokaci trt.net.tr/hausa/shirye-s…
Indonesia
0
0
2
374
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Majalisar Dattawan #Faransa ta karbi bakunci 'yan ta'addar Kungiyar PKK/YPG
Indonesia
0
0
1
304
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Bankin Duniya ya ba da rahoton cewa ana sa ran matsakaicin adadin ci gaban tattalin arzikin duniya zai ragu zuwa kashi 2.2 cikin 100 a tsakanin shekarar 2022 da 2030, adadi mafi karanci a cikin shekaru 30 trt.net.tr/hausa/tattalin…
Indonesia
1
1
4
243
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Ministan Harkokin Wajen kasar #Türkiye, Mevlut Cavusoglu ya tattauna da Ministan Harkokin Waje, Hadin Gwiwar Kasa da Kasa da Hadin Gwiwar Kasashen Afirka da 'Yan Kasar #Gini da ke Kasashen Waje, Morrisda Kouyate a Ankara, babban birnin kasar trt.net.tr/hausa/afirka/2…
Indonesia
0
0
3
236
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Shugaban Majalisar Dokokin #Türkiye ya mayar da martani game da karbar bakuncin 'yan kungiyar ta'adda ta PKK/YPG a Majalisar Dattawan #Faransa tare da ba su lambobin yabo trt.net.tr/hausa/turkiye-…
Indonesia
0
0
2
174
TRT Hausa
TRT Hausa@TRTHausa·
Masana suna ganin cewa idan muka tashi daga bacci, muna mantawa da kashi 50 cikin 100 na mafarkin da muka yi kuma bayan minti 10 muna mantawa da kashi 90 cikin 100 trt.net.tr/hausa/shirye-s…
Indonesia
0
1
4
158