
Matar rufin asiri.. Allah ka azurtamu da Mata masu rufa mana asiri a koda yaushe, waƴanda zasuji, suƙi ji, zasu gani suƙi gani, saboda sanin darajar Aure da martabar Aure. Ita fa Shafa Arɗo, tun ada tana zarge-zargen ta, kuma ana kawo mata gulma, but she chooses to mute her mute in other to rescue her marriage.. Ko wani Ɗan Adam akwai wata sirri da bai san kowa ya sani.. wannan yasa dole ka nemi mace mai son ka Don Allah.. matar rufin asiri.















