Sabitlenmiş Tweet
Beemer 🐝
1.6K posts

Beemer 🐝
@ThaBeemer
Web3 Builder • DeFi, DePIN & Digital Infrastructure Researching systems shaping Africa’s digital future
Kano, Nigeria Katılım Temmuz 2020
247 Takip Edilen706 Takipçiler

@ApeIsLive solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump brother
Deutsch

@Theceoempire Omo I know oo 😅
I think say na pesin wey something to show dey motivate people
English

@ThaBeemer Before nkor na them they give moltivation pass have you gone across the bring two people
English

@ThaBeemer We need to make moves to change it in our own little ways
English

Typically Muna ignoring duk abinda akace wannan abun policy ko terms and conditions ne.
Ko layi daya bama tsayawa mu karanta saboda kawai muna da mentality cewa ko na karanta ko ban karanta ba karshe dai kawai dole zan ce “agreed” ne kafin nayi amfani da playform din, saboda haka kawai kar ma na batawa kai na lokaci wurin karantawa, I agree and we move.
A haka muke shiga matsala da exchanges, banks and other platforms, karshe muyi ta tafka asara.
I think is time we go back to those policies, terms and conditions, mu karanta mu fahimta domin sanin yanda zamu zamu kare kanmu dag matsalolin da ka iya tasowa saboda rashin karantawar.
Allah ya kawomu zamanin AI, kana iya copy na duka policies, terms and conditions din ka sakawa AI kace ya maka summary na most important aspects of the policies, what are the do’s and the don’ts.
Haka zai taimaka mana wurin minimizing wasu matsalolin.
Kafin zuwan AI, muna cin banza ko bamu karanta ba, don yana wuya a iya gano kayi violating wasu policies din sai abun yayi kamari, amma yanzu AI kawai zaa sakawa policies din a hadashi da account naka, shi yana aiki 24/7 yana kallon kowa karrrrrr, kuma an bashi damar punishing violators ba sani ba sabo.
Guys, we need to go back to the drawing board and get things right.
Filipino















