𝐕𝐢𝐫𝐨
761 posts

𝐕𝐢𝐫𝐨
@Viro24yes
X Growth | Web3 explorer 🚀 Sharing what works daily 💡
Katılım Nisan 2026
418 Takip Edilen347 Takipçiler

Wani da followers 500 yana samun 10k engagement
Kai kuma 5k babu komai? 🤔
Wannan duka ba laifin algorithm bane…
👉 laifinmu ne.
Ni ina koya maka yadda zaka gina X account da gaske. 👇
Ga gaskiya:
Ba a nuna post ɗinka ga kowa nan take ba.
👉 Sai an fara gwada shi.
Algorithm yana tambaya:
Shin mutane suna so?
Idan sun yi:
(1) comment
(2)like
(3) sannan sun tsaya sun karanta
👉 zai tura shi gaba.
Idan suka yi shiru…
👉 post ɗinka zai tsaya.
Wannan na nuna maka:
Ba kai kake ɗaga post ba…
👉 mutane ne.
❓Shin me kuke ganin yake kawo Miku chikas a post naku?

Indonesia

On April 25, 2026, at Mahmud Ribadu Square, Yola, I formally declared my ambition to contest for Governor of Adamawa State under the platform of the APC and it was a moment I will never forget.
The massive turnout of party leaders, stakeholders, youth, women, and supporters from across all 21 LGAs and beyond was a powerful reminder that this journey is bigger than me,it is about the future of Adamawa.
I shared my vision through the A.D.A.M.A.W.A First Agenda a clear, people-focused plan to drive growth, create jobs, strengthen infrastructure, empower our youth, and ensure transparent, inclusive governance.
This is not just ambition it is a commitment to serve, to deliver, and to build a stronger, united, and more prosperous Adamawa.
Jihar Adamawa. Haske is OKAY!
#HaskeIsOk
#haskedeclares
#adanawafirst
#APCAdamawa




English

@yumeen2004 Sister Daga yanzu tunani yada dawo jikina Zan chaza salon rayuwa a X zanxo DA Wani salon DA duniyan zatayi sha a wa na
Indonesia

Jiya tun daga 9 na dare har 3 na asuba… ban yi bacci ba.
Ina nazari… ina duba posts na mutanen mu Na AREWA
Abunda na gano ya bani mamaki 👇
👉 Wasu sun rasa me zasu dinga posting
👉 Wasu kuma suna posting abu mai kyau… amma babu wanda yake tsayawa ya karanta
Me yasa? 🤔
Saboda salon magana baya jan hankali.
Mutane basa karanta post… sai idan ya ja hankalin su da farko.
Ka taba lura? 👇
Wasu films din…
👉 Tallan su yafi Bada Nisha di Akan film ɗin😅🔥
Haka ma posting yake.
Idan baka iya jan hankali a farko ba…
ko da abunda ka rubuta yana da amfani, za a wuce shi.
Shin baku lura da hakan ba? 👀🔥

Indonesia

@elonmusk @mattvanswol If this is true, it’s scary… but we need facts, not assumptions 👀
English

@mattvanswol They are willing die to kill the democratically elected president
English

@RepNancyMace No matter your views, this is a moment to pray for peace and safety 🙏
English

@jacksonhinklle Mainstream media won’t tell you everything… what do you think really happened?
English

@jacksonhinklle Anyone with more details? What’s really happening here?
English









