Sabitlenmiş Tweet
𝕃𝕌𝕂𝕌𝕄𝔸ℕ
1K posts

𝕃𝕌𝕂𝕌𝕄𝔸ℕ
@Web3Luqman
Web3 Educator | @Solflare Guardian | Community mod | Web3 Content writer & Video creator | Ambassador
Nigeria Katılım Aralık 2025
789 Takip Edilen610 Takipçiler
𝕃𝕌𝕂𝕌𝕄𝔸ℕ retweetledi

Wannan shine Shasha me Notcoin shine ya sanya farin ciki a zukatan bayin Allah a duk duniya...
Shekaru biyu kenan da cin kudin wannan bawan Allah 😄
A daidai wannan watan ne yan baiwa ake ta baje analysis kan listing prices 😅
Idan kasan kaci kudin Notcoin repost and like then drop ❤️ in the comments

Indonesia

@OxNernerh NIMA dai da Notcoin na fara, sannan mukaci kudin Dogs😂
Daga Nan ne muka cigaba da Neman ilimin fa😅
Indonesia
𝕃𝕌𝕂𝕌𝕄𝔸ℕ retweetledi

Hello ladies,
The Women in DeFi Community is bridging the gender gap by equipping women with the right knowledge, skills and confidence to lead, build and innovate.
Use the WID SUMMIT happening live at The
Zone, Lagos on Saturday April 25th, 2026 by 10am as an opportunity to experience this community and start your Career.
Visit womenindefi.org to secure your
ticket.
@womenindefi_org
@thesarahidahosa
English

@imamuswap Allah ya karawa rayuwa Albarka 🤲
Abinda wasu dayawa basa ganewa kenan, sai kaga mutum yace wai "I'm+1"
+1 keH 🙄🤔😂
Indonesia

Alhamdulilah yau 06 April na rage shekara 1 a cikin shekarun da Allah ya ƙadarto zani yi a gidan duniyar nan 🎉🎂
Yau ranar farinciki ce a gareni rana ce da nake tsayawa na waiwaya baya, na duba inda na fito, da kuma inda nake tafiya.
Rayuwa ta koyar da ni abubuwa da yawa wasu cikin sauƙi, wasu kuma cikin ƙalubale. Amma a cikin komai, na fahimci abu guda
"Ba wai yadda ka fara ba ne yake ƙayyade makomarka… yadda ka zaɓi ci gaba ne yake gina ka."
Na fara tafiyata a duniyar Tech da Web3 ba tare da cikakken sani ba, amma da buri da yunƙuri. A hankali na fahimci yadda duniya ke sauyawa, yadda damar da ke cikin digital space ke buɗewa ga wanda ya shirya.
A yau, ina kallon tafiyar a matsayin farawa.
Wannan shekarar, na ƙuduri aniyar.
Gina kaina fiye da jiya.
Taimaka wa wasu su fahimci damar da ke cikin Tech.
Ina godiya ga duk wanda yake tare da ni a wannan tafiya ko ta hanyar Addu’arku, goyon bayanku, da kalmomin kwarin gwiywa.
Sabuwar shekara, sabuwar niyya, sabuwar nasara, Insha Allah.
Allah ya sa wannan shekara ta zama mafi alheri, mafi nasara, kuma mafi tasiri fiye da wacce ta gabata.
Cheers to a new Chapter 🥂🎂
Mahadi Umar Imam



Indonesia
𝕃𝕌𝕂𝕌𝕄𝔸ℕ retweetledi

Stepped in as Co-Lead for the Bifrost team… and we got to work.
From structure to skill development to real execution, March was our discovery phase.
Now we double down.
Building the Bifrost team under @SolflareEmpire
We’re just getting started.
English

@Msmeerah101 Allah ya tsare muku hanya 🤲
Ke Baki bani goron sallah na ba fa 🙄
Indonesia












