WikkiTimes Hausa

3.6K posts

WikkiTimes Hausa

WikkiTimes Hausa

@WikkiTimesHausa

No 1 Hausa Online Newspaper

Bauchi, Nigeria Katılım Temmuz 2016
616 Takip Edilen1.1K Takipçiler
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Hukumar shirya gasar Firimiyar Ingila ta hana murnar sufa da gwuiwa daga ranar 1 Janairun 2016 sakamakon ciwo da ake yawan ji.
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
15
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
illolin ciwo Bashin da Nigeria keyi daga kasashe. Mai Gabatarwa: Halima Lukman Babban Bako Bako: Dr Adam Abbas Hamid, Masanin tattalin arziki kuma mai sharhi akan harkokin yau da kullum. Misalin karfe 9:00 na daren yau a agogon Nigeria Ku dannan nan domin ziyartar shafin namu cikin sauki @wikkitimeshausa?_r=1&_t=ZS-91L6akKN0kS" target="_blank" rel="nofollow noopener">tiktok.com/@wikkitimeshau
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
48
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Sojojin Ƙasar Burkina Faso sun Damƙe ma'aikatan ƙungiyoyin jin ƙai bisa laifin leƙen asiri.
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
29
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Gwamnan babban bankin ƙasa @cenbank Olayemi Cardoso, ya kai ziyarar ban girma ga Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II a gidansa da ke Ikoyi a birnin Legas.
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
29
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Yaushe za a dauna sata da bautar da yaran Arewa? Hukumar daƙile safarar mutane ta ƙasa @naptipnigeria ta yi nasarar kama mutane 2 da kuma 8 da ake shirin yin safarar su a Kano jiya Juma'a.
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
21
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Zan amince na goyi bayan wanda yayi nasara a zaɓen fidda gwani a ADC idan matashi ne wanda ya ke da farin jini a Najeriya baki ɗaya. ~ Atiku Abubakar.
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
28
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
FIFA ta kwacewa South Africa maki uku wani mataki da ka iya bawa Super Eagles dama fitowa gasar cin kofin Duniya idan har suka ci ragowar wasanin su
Indonesia
0
0
0
32
WikkiTimes Hausa
WikkiTimes Hausa@WikkiTimesHausa·
Daga Ƙarshe Firaministan Isra'ila ya nemi Afuwar Ƙasar Qatar kan harin da ya kai mata. Kuna ganin Qatar ta haƙura komai ya wuce?
WikkiTimes Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
19