B.khalil crypto📊

320 posts

B.khalil crypto📊 banner
B.khalil crypto📊

B.khalil crypto📊

@_Babakhalil

Full time crypto trader|Web3 Enthusiast |Content creator

unknown Katılım Mart 2025
81 Takip Edilen112 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
B.khalil crypto📊
B.khalil crypto📊@_Babakhalil·
🚨 NOTICE All my posts on trading/crypto are for education only _NOT financial advice. Do your own research & don’t invest what you can’t afford to lose. You’re responsible for your decisions. 📊 Follow for more valuable insights and updates 📊🔥
English
0
0
2
90
Adam Muhammad Mukhtar
Adam Muhammad Mukhtar@EngineerAdam123·
MEXC Suna Son Shafe Tasirun Duk Wata Exchange... A halin da ake ciki yanayi, MEXC suna kokarin yiwa sauran Exchanges fintinkau ta hanyar zuwa da sababbin fasahohi ga mutane don suke amfani dasuna Exchange ɗin tasu ta MEXC. A halin yanzu MEXC suna son mayar da Exchange ɗin su ba wajen da ake trading ɗin coins ɗin crypto ba kaɗai, sunzo da sabon tsarin trading ɗin Stocks, na kula fa so suke komai akeyi acikin Exchange ɗin tasu ba tare da an tsallake ta ba. Irin waɗannan ci gaban muke fata a Exchanges. Yanzu zaka iya siyan stocks na Tesla, NVIDIA, Apple da sauran manyan stocks na manyan kamfanoni a duniya kai tsaye a MEXC. Kar kayi mamaki anan gaba har forex trading su haɗe, don haka MEXC ta zama wata babbar duniya akaran kanta. Ba iya wannan ba, da suka zo da waɗannan tsarukan, sai suka ce: - A tsarin platforms da ake trading ɗin stocks suna da lokacin buɗewa da rufewa, a MEXC 24/7 ko da yaushe zaka iya siya ko ka siyar saɓanin sauran platforms. - Haka zalika duk wata cinikayya a MEXC free ce, bazasu chaje ka fee ba. Shin kuna ganin akwai abinda zai hana MEXC anan kusa zamowa Exchange ta farko a duniya?
Adam Muhammad Mukhtar tweet mediaAdam Muhammad Mukhtar tweet mediaAdam Muhammad Mukhtar tweet mediaAdam Muhammad Mukhtar tweet media
Indonesia
16
8
135
5.2K
Fuchaweb3
Fuchaweb3@fuchaweb3·
If you’re not a bot say hi. 👋
English
54
2
70
981
Fuchaweb3
Fuchaweb3@fuchaweb3·
Wanne coins/token ka fara siya da kashigo crypto?
Filipino
39
3
61
1.7K
Fuchaweb3
Fuchaweb3@fuchaweb3·
Wanne yafi baka kudi a crypto, long term holding ko day trading?
Filipino
34
1
58
1.4K
CryptoBull_360
CryptoBull_360@CryptoBull_360·
🆕 Binance Futures Will Launch USDⓈ-Margined $BASED Perpetual Contract (2026-03-30)
English
1
0
5
1.8K