ivrhim🔴
5.9K posts

ivrhim🔴
@__ivrhm
𝖆𝖑𝖑𝖆𝖍 𝖎𝖘 𝖋𝖎𝖗𝖘𝖙 𝖗𝖎𝖕 𝖉𝖆𝖉 21 𝖒𝖆𝖗𝖈𝖍🎊🎊 FCB♥️💙. #kwankwasiyya 🔴
Kano, Nigeria Katılım Ekim 2020
492 Takip Edilen1.1K Takipçiler
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi

@Minikothe3rd Guy excuses din nan sun yi yawa. Kun ce matsalar NNPP, Kun ce you want to align with the FG, Kun ce Jagora interferes a lot, Kun ce Jagora wanted to have him impeached.
Wanne ne gaskiyar?
English
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi

I asked my 22 years old gardener how he survives on 20,000/month (he only comes once a week, 2-3hours max). he smiled and said, yallabai I charge small, but I have plenty clients (over 20houses) and I sell flowers and trees too, wow that’s almost 500k monthly. Honestly there a lot of opportunities out there.
It’s not always about charging high sometimes it’s about volume, consistency, and trust.
English
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi

Bana Goyon Bawa Murtala Sulen Garo Mataimakin Gwamnan Jihar Kano.
Duk Da Cewa Wasu Abubuwan Ana Duba Siyasa Ne, B Abinda Yakamata Ba.
Hujjojina Suna Kan Tsarin KANO FIRST Na Mai Girma Gwamna.
1. Bashi Da Gogewa A Fannin Ilimi Da Rayuwa.
2. Ba Zamu So A Ce, Mataimakin Gwamnan Kano Aka Cirewa Wando Ba, Balle A Dinga Zolayar Mu Da Abin
3. Ba Zamu So A Ce Wanda Ake Tuhuma Da Sace Biliyoyin Kuɗi Ya Zama Mataimakin Tsarkaken Gwamna Irin Abba Ba.
Murtala Da Yana Da Wani Muhimmanci Ko Tasiri A APC Da Ganduje Ne Zai Fara Nema Masa Makoma A Federal.
Tasirinsa Kawai Ga Ƴan APC Ne Ɓangaren Ganduje Ba Wai Ga Al'ummar Jihar Kano Ba, Waɗanda Sune Masu Zaɓe.
Wallahi Idan Har Za'a Ƙara Zaɓen Abba A Karo Na Biyu A Kano, Za'a Zabeshi Ne Dan Nagartarsa Da Ayyukansa Ga Al'ummar Kano Ba Wai Dan An Hada Shi Da Wani Ba A Matsayin Mataimaki.
Muna Addu'ar Allah Yayi Riƙo Da Hannun Mai Girma Gwamna Wajen Zaƙulo, Mutum Mai Integrity Da Kuma Gogewa Ta Fannin Cigaban Jihar Kano.
Ra'ayina ✌️.
Copied
Indonesia
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi

Happy Birthday Malam Saifullahi Allah yayi Rayuwa Albarka
Hon. Saifullahi Hassan@SaifullahiHon
Alhamdulillah for another beautiful year of my life 🎉 Ya Allah, bless my new age with happiness, good health, success, and barakah. May this year be better than the last and bring me closer to my dreams. Ameen 🤲
Indonesia
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi

Dan iska ka fara gano falle dayan taku kenan 😂😂
Hon. Red Pen ❗️@Minikothe3rd
Gaskiya harkar nan akwai wahala. Allah dai ya bamu ladan kyakyawar niya.
Indonesia
ivrhim🔴 retweetledi

Nan gaba kadanma kwace shugabanci jamiyyar zasuyi.If he cannot resolve this issue for now, what is the probability that he will be able to properly structure ahead of the 2027 elections ?
Saifa sun kwace bazai iyaba.
-Kapone@Abubakr_Rmk
Juya Abba kawai ake a Kano suna ta gara shi Daga umarnin Jagora zuwa umarnin wasu kattai! Da ko whala basu ma ba🤣🤣🤣
English
ivrhim🔴 retweetledi
ivrhim🔴 retweetledi













