Roomey
19.5K posts

Roomey
@_rumaisah
Space Host| Web3| Crypto Trader|| Content creator | Growth Chamber!
Katılım Ağustos 2022
3K Takip Edilen5K Takipçiler

Da Yaya Sule kike magana ne😂🤣
Roomey@_rumaisah
Na tsani mutane masu saurin zaqulo labarin mutane suzo su yada saboda ace su suka fara samun labari. Watarana za'a zaqulo naku
Filipino

@_rumaisah Na fara muting soon zan fara blocking banson ganin shirme a TL dina yanzu haushi nake ji
Filipino

Toh mata ma duk sun kama sana'a, daga masu sai da Abaya sai masu yugofura, sai wanda suke crypto da forex toh ina suka ga lokacin gulma. Mazan marasa aikin yi su aka barwa gulma a TL.
2026 fgs amma mutum abunda ya dame shi rayuwar wasu ne, sauri suke su kawo gulmar mijin wata ya sake ta, ko wata tabar gidan mijinta. Imagine this mentality fa, wallahi da mining aka koya musu ma da sun samu abunyi sun bar gulma
شو شو♡@Shukri_ibm
Arewa side of X thinks that gulma and carrying gulma up and down is flex. You come off as uncivilised and cheap just in case you don't know. Har da maza fa.
Indonesia


@_rumaisah Ale Elon ya dakatar da masu android daga hosting space ne? 😂
Indonesia

@_rumaisah Tunda na kaksa tuqin Kano kema ba zaki iya ba
Filipino











