Sambo💀

522 posts

Sambo💀 banner
Sambo💀

Sambo💀

@_svmbo

DeFi

Santiago Barnebeu Katılım Şubat 2015
198 Takip Edilen173 Takipçiler
Sambo💀 retweetledi
Engr. Usman Bello A
Engr. Usman Bello A@engrusmanbelloa·
Idan mutum yace maka yana koyar da DEX trading as a course, kace masa nasan a DEX ana: ✅Spot ✅Perpetual ✅Liquidity ✅Sniping ✅Memecoin flipping ✅Scalping ✅Swing Wanne daga cikin wannan kake koyarwa? Don DEX itself is only where transactions happen.
Engr. Usman Bello A tweet media
English
10
2
46
886
Sambo💀 retweetledi
Engr. Usman Bello A
Engr. Usman Bello A@engrusmanbelloa·
An bawa crypto wrong impression ne 😞 Da yawa daga an ce kai ɗan crypto ne toh abun da zai fara zuwa zuciyar mai kallon ka shine kana da kuɗi. In anga kuɗin sai ace masu cin banza, in anga babu ace ɗan son banza, dan caca, barawo wai shi a banza take son yin kuɗi. Ku sani crypto Sana'a ce kamar ko wace sana'a. Zaka iya yin kuɗi a cikin ta, za kuma ka iya samun iya rufin asiri, za kuma ta iya kinka in baka da rabo aciki. Saboda haka, ba lallai don ka ga mutum a crypto in ba mai kuɗi bane ya zama wai baiyi nasara ba. Ko kuma kace ƙarya ce. Ta yiwu rabon shi iya rufin asiri ne a wannan lokacin. Kaman yanda ka shekara goma a taka sana'ar baka tara kuɗi ba.
Engr. Usman Bello A tweet media
Indonesia
19
4
51
786
Sambo💀 retweetledi
Maryam Ado Sa’adu
Maryam Ado Sa’adu@Maaryam_Ado·
It’s been 65 days since 42 students, young children full of dreams for the future, were abducted from their school in Askira-Uba, Borno state. The silence surrounding the case is a painful slap on all our faces. We demand to know what their situation (and that of many others) is!
English
0
250
145
2.2K
𝕗iyyah💅
𝕗iyyah💅@fhiyyerh·
@S_M_Danpullo Ae mutanen mu basa duba komai Indai abu ya fito daga wanda suke ganin capacitynshi to shikenan abunnan zasuyi Blind following
Indonesia
1
0
1
137
S~M Ɗanpullo
S~M Ɗanpullo@S_M_Danpullo·
Just mentioned this yesterday… Few years back sai da muka kusan batawa da wasu daga cikin influencers akan Ponzi schemes, dasu da jahilan mabiyansu. Har yanzu akwai wani zagi da wani yaro ya mun a facebook saboda nayi rubutu akan MTFE da Catly, na ji ciwon zagin nan, yana dag cikin abubuwan da suka koreni daga facebook. Today a new trend is emerging, memecoins, no utility no usecase, just a blind trust and deceit.
Engr. Usman Bello A@engrusmanbelloa

Duk lokacin da sabon trend ya zo, ana kawo shi Arewa ba tare da cikakken bayani ba. Bayan shekara ɗaya ko biyu, mutane sukan rasa kuɗinsu. Sai kuma a koma sabon salo. Daga cikin trends da aka scaming mutane zan iya tuna: ✔️InksNation ✔️Insme ✔️ Pump and Dum groups ✔️MTFE ✔️Catly ✔️Mining hype ✔️Community Take Over (CTO) ✔️Today's memecoin launches Wanne zaka iya tunawa?

Indonesia
12
5
49
2.7K
Sambo💀
Sambo💀@_svmbo·
@S_M_Danpullo Inda doka na aiki yanda ya kamata a kasar nan, wlhy da dayawa daga cikin mutanen da ake kira influencers dinnan wlhy da suna nan garkame a gidan yari. Sun kware gurin zamba cikin aminci
Indonesia
0
0
1
44
Sambo💀 retweetledi
Engr. Usman Bello A
Engr. Usman Bello A@engrusmanbelloa·
Duk lokacin da sabon trend ya zo, ana kawo shi Arewa ba tare da cikakken bayani ba. Bayan shekara ɗaya ko biyu, mutane sukan rasa kuɗinsu. Sai kuma a koma sabon salo. Daga cikin trends da aka scaming mutane zan iya tuna: ✔️InksNation ✔️Insme ✔️ Pump and Dum groups ✔️MTFE ✔️Catly ✔️Mining hype ✔️Community Take Over (CTO) ✔️Today's memecoin launches Wanne zaka iya tunawa?
Engr. Usman Bello A tweet media
Indonesia
17
2
30
3.3K
Sambo💀 retweetledi
Kakashi
Kakashi@kkashi_yt·
$76 into over $91,680 profit on $Jimothy Wallet put $76 into $Jimothy at $2.23K mc and turned it into about 1,212x. Coin is now at $15.3M mc. Sold $13,100 so far and still holding $78,700. The wallet 4nBNtRX6Q3NAhtcaXfV5R2okHr2Cd6iur7EDQvNedujV stats: solbix.xyz/token/sol/Ge87…
Kakashi tweet media
English
12
8
72
13.5K
Chain Writer
Chain Writer@TheChainWriter1·
Shiru kakeji kamar mushriki yaci shirwa 🤦‍♀️😹😹😹
Chain Writer tweet media
हिन्दी
18
1
38
2.2K
Sophie
Sophie@safiyyaaliyu86·
This is crazy ngl, why are small accounts not getting any Airdrop? Despite us shilling $ANSEM countless times, it seems our contribution is not making any difference 🥹 @blknoiz06 looks like we are not popping up on your feed💔
Ansem 🐂🀄️@blknoiz06

sent out another round of the $ANSEM airdrops, bonuses for people who've done well with X content & for people who've been holding their bag for extended period of time, will continue to drip supply out slowly as market cap increases & holder count grows onwards 🐂🀄️

English
33
4
87
12.3K
Sambo💀 retweetledi
Solana
Solana@solana·
BREAKING: @Solana is now the leading network by real-world asset holders, with over 300K holders @SolanaFloor also reports that there are over 2,120 different kinds of RWAs available to trade on Solana
Solana tweet media
English
301
374
2.3K
168K
Sambo💀 retweetledi
Kakashi
Kakashi@kkashi_yt·
$1,880 into over $72,000 profit on $Jimothy Someone put $1,880 into $Jimothy at $79K mc and turned it into about 36x. Coin is at $3.3M mc now. Took out $8,850 already and still sitting on $65,800. The wallet DpuYzBe8a7RHiu2FYJfMGRw94P4gKcHXDEW3ErShjG7e stats: solbix.xyz/token/sol/Ge87…
Kakashi tweet media
English
3
2
38
13K
Sambo💀 retweetledi
Lookonchain
Lookonchain@lookonchain·
This guy who legally stole 4.426T $BONK($21.2M) from the #BONK treasury has deposited 1.19T $BONK ($4.11M) into #Binance to sell over the past 6 hours. He still holds 3.2T $BONK ($10.85M), so watch for further selling pressure. arkm.com/explorer/addre… x.com/lookonchain/st…
Lookonchain tweet mediaLookonchain tweet media
Lookonchain@lookonchain

Someone spent $4.4M to steal $21.2M from the #BONK treasury, making a profit of $16.8M. How did it happen?👇 ➡️ On June 30, the attacker submitted a governance proposal to transfer 4.426T $BONK($21.2M) from the treasury to a wallet he controlled (9bxW...JHvQ). v2.realms.today/dao/84pGFuy1Y2… ➡️ Over the past 2 days, he bought 882.285B $BONK($4.4M) on #Bybit and #Binance, enough to exceed the 879.95B $BONK quorum required for the proposal. arkm.com/explorer/addre… ➡️ He then voted "Yes" with all 882.285B $BONK. ➡️ The proposal passed, and 4.426T $BONK($21.2M) was automatically transferred to his wallet. arkm.com/explorer/addre… ➡️ So far, 40B $BONK($188K) has been deposited to #OKX, while the remaining 4.386T $BONK($19.3M) is held in wallet EXaJnm...eh42.

English
67
28
346
207K
Sambo💀
Sambo💀@_svmbo·
#133,000 was alot of money in 1983
English
0
0
0
23
Sambo💀 retweetledi
Sarki Sk
Sarki Sk@Sarki___Sk·
Yanzu sai wani yacemana wadanda suka Jagoranci $MAHUTA ba chutar community sukayiba Tayaya kuna rike da 70% na tokens kuma zaiyi -100 Haushinama wanda suka dauko @Abdulhadi021 suka saka kowa yana ganin kimarsa, amman surushe dayawan yardar da wasu suka masu Saboda wlh dayawan mutanenmu saboda shi, sunsan halinsa haka yasa suka zuba kudinsu aciki Koda a rubutunsa yace DYOR, amman yin post in ai shima yarda da abunda kakawone Allah dai yasa mudace kuma Allah ya shiga tsakaninmu da wadannan azzalumai
Sarki Sk tweet media
Indonesia
13
3
37
1.6K
Sambo💀 retweetledi
Sunusi Danjuma Ali
Sunusi Danjuma Ali@SunusiMinjibir·
Who owns this wallet? 👇🏽 mP4tnNkwAtRLpSZG5CqcH3CVPJHgVw7XH3j6YRyayQP I’ve noticed something unusual. For almost every token launched on pump.fun that eventually graduates, this wallet appears among the top holders. What’s even more surprising is that it never seems to buy the token, yet it keeps selling. Take solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump as an example. This wallet never bought $SUNUSI, but it has been selling it since day one. The same pattern appears across many other graduated pump.fun tokens. This behavior can create unnecessary confusion and suspicion around a project’s team and community, especially for people who don’t understand what’s happening on-chain. I remember discussing this exact wallet during my meeting with @Cryptoceleb1 and @adaora_crypto. I believe @solana, @a1lon9, and @Pumpfun could help provide some clarity on: Who owns this wallet? Why does it receive tokens without buying them? Why does it consistently appear as a seller across so many graduated tokens? Greater transparency would benefit the entire ecosystem.
Sunusi Danjuma Ali tweet media
English
167
196
842
86.6K
Sambo💀 retweetledi
Abubakar Tanko
Abubakar Tanko@maigadohcrypto·
Allah yajiqan mahuta yasa aljanna makomarsa, kuma ina respecting din contribution din dayayi sosai a crypto space din arewa. Kamar yadda na fada a baya, zan qara fada yanzu, launching tokens na influencers bayan success din na Sunusi zai iya yawa, which is very bad. Saboda zaiyi jeopardizing din image din influencers namu sosai indai yayi failing, musamman yadda kowa yasan yadda memecoins suke, musamman indai sukai yawa, dole a qarshe mafi yawansu zasu mutu, koda kuwa team din basuyi ha'inci ba, saboda trend din a qarshe zai koma kan token daya, wanda yawanci farkon wanda akayi launching yake scaling din challenges irin wannan. Bansan wanda sukai launching din token din ba, amma gaskiya this is not the right time. Sannan nasan yawanci yan uwa sunji ba dadi da sunusi suka koma kan tsohon maimakon sabon, hakane akwai cin rai irin haka, amma tsayawa akan tsohon shine best solution na situatiom irin haka, musamman yadda launching din wani zai iya dividing din community din, koma wasu suje suyi ta siyan tsohon basu sani ba dss. Akwai kuma masu complain din ance su siyar daga baya aka koma tsohon, kunada valid reason for complaining, amma kusani, dole making decision irin haka yanada wahalar favoring din kowa, koda anyi launching din sabon, dayawa zasu iya missing entry din. Indai kuka duba shawara ce mai kyau da suka sanar cewa mutane su siyar kafin hacker din ya qarasa dumper da token din, saboda a wannan lokacin ana cikin emergency ne, and siyarwar shine only way da zaiyi saving din mutanen da sukaga sanarwar da wuri, wanda kuma sukaga sanarwar late, already coin din yayi losing kusan duka value dinsa, dayaww zasu zabi su riqe, hakan yasa Allah yaci da rabonsu. Allah ya maidawa kowa da mafi alkhairi. Shawara guda daya zanbawa team din Sunusi token, karsu raba wannan token din na $11k , da suka siya, su ajiyeshi domin taimaka musu wajen marketing, listing dss, possibly incase zasuyi providing ma token din wani usecase in the future. There are many ways da indai akabi, Sunusi token could later become very successful insha Allah. Allah ya taimaka kuma ya bawa kowa sa'a, kusani team din other projects din da sukayi launching irinsu Mahuta da Gayu, ba ina nufin zasu ha'inceku bane, kowani abu makamancin haka, qorafina dayane kawai, lokacin launching dinsu is too early. Kuma yanzu hakan na nufin sunyi betting reputation dinsu na ko ya tafi successful kowa ya yaba musu, koh yayi failing mutane suci mutuncinsu, wanda abune da ban fata ya faru da koma waye. Allah ya bawa dukansu sa'a, kuma yasa su zama strong projects din dw zamuyi alfahari dasu nan gaba, sai dai kuma hakan ya budewa sauran influencers hanyar da zasuce suma zasu launcher nasu, wanda hakan zai iya qara karya sauran, daya yaci gaba, koma dukansu su mutu gaba daya( Allah ya kiyaye kar hakan ya faru). Sannan ina miqa sakon respect dina zuwa ga Musa, yayi abinda ya dace for nit launching hist token da kuma bada shawaran qin supporting din token din koda wani yayi launching, hakan ba yana nuna baka da capacity din pushing din project din bane, ya nuna kayi tunani mai kyau , kuma kayi saving din reputation dinka. Yan baiwa, tunda aka launcher wannan tokens din har kala uku, wanda nasan yawancinku kuna riqe dasu, kuyi pushing dinsu duka iya iyawanku har su kaiga nasara, banda zagi, koh condemning din wani, koh token din wani, gwamma indai zaka iya supporting kayi, in bazaka iyaba kawai kayi shiru zaifi. Allah yasa duka project din ba wanda zai bamu kunya, Allah ya bada sa'a baki daya
Indonesia
32
14
134
4.4K
Sambo💀 retweetledi
Chain Writer
Chain Writer@TheChainWriter1·
KUDIN DA AKA SACE A DEV WALLET $SUNUSI Wan nan ita ce Wallet din da aka tura kudin da aka sace a dev wallet ta $sunusi token, gashi nan hacker din yayi amfani da kudin wajen tallafawa $Ansem token da kimanin dala $80,000. Dan Allah muna kira da murya daya da ayi sauri a dinke wan nan rabuwar kai da ta bullo a wan nan tafiya domin nasara ba ta samuwa ba tare da hadin kai ba. 1) please Let's stop attacking one another and focus on unity, kuma ina magana ne akan ko wana masoya daga ko wana bangare, abin ya zama kamar sporting din ball kowa da inda yake so, kuma dama abinda zai faru kenan idan aka samu rabuwar kai, zaka ga kowa yana fadin magana ne ga Wanda yake jin haushin sa a wani Abu da ya faru a baya. Dan Allah ayi hakuri mu kasance masu kai zuciya nesa.
Chain Writer tweet media
Indonesia
7
4
46
2.6K