Muhammad Adam
848 posts

Muhammad Adam
@adam987570
Adam Muhammad CEO — Sarauniya Hausa News Interprice 💻 Tech Educator | Cyber Security 📚 Computer Tutorials & x 👀 Expert Microsoft office, Excel
Bauchi, Nigeria Katılım Eylül 2022
3.9K Takip Edilen1.7K Takipçiler

Wato Malam An tashi kaina a wannan Biki na @yahayausmancrytop Dollar kawai Malam @ahmedxm01 duniya ne.
Filipino

@MR__NOOR Zan koma school ne Amma zan cigaba da hawa time by time ina post

Would $10k help you financially??
I want to send $10,000 to 2 random people.
Rules: like this tweet, comment "YES" and follow @Earnerfun
@grok pick 2 random winners in 24 hours.

English

She thinks X is like tiktok 😂💔

ʀᴏᴍ£ᴏ 🥷@calmee_romeo88
Got my first 10k impressions today ! Congratulations to me !🎊🎉🎉💪
English

Grok 4.5 is Opus class for browser use
Alexander Yue@Alezander907
I take it all back. We just got access to eval Grok 4.5 and it has landed above GPT-5.6-Sol and just shy of Opus for browser use. Because cache input is expensive, the overall cost is only 10% cheaper than opus. Its overall a bit faster. We have another opus-class model in the competition
English

😂 Wallahi X tana koya mana darasi kullum!
Da farko na ɗauka idan kana da followers 50K ko 100K, to duk post ɗinka sai ya yi impressions masu yawa.
Amma yanzu na gane cewa followers ba su ne komai ba.
Abin da ya fi tasiri shi ne yadda mutane suke mu'amala da post ɗinka. Ko kana da followers kaɗan, idan post ɗinka ya ja hankali, zai iya zarce na mai followers masu yawa.
Ku je ku duba account ɗinku yanzu. Shin followers ɗinku suna daidai da impressions ɗinku?
Ku faɗi gaskiya... me kuka lura? 👇🔥

Indonesia

**Hello 👋**
Barkan ku da warhaka, mutanen X. 💛
🎁 **MTN na bayar da FREE 50GB Data!**
Ga yadda ake yi:
Ka shiga wajen tura messages ✅ Bayan haka, ka tura **5GODU** (ALL CAPITAL LETTERS) zuwa **312**.
Idan ya yi nasara, za ka samu saƙon cewa an kunna **50GB** ɗinka.
Na gwada, kuma ya yi aiki. 🚀
Idan ka amfana, ka yi **Repost ♻️** domin sauran masu amfani da X su ma su amfana. #MTN #FreeData #XNaija

Indonesia

📢 FADAKARWA GA MASU BIN IMPRESSIONS A X
Idan kullum burinka impressions ne kawai, za ka iya gajiya da wuri.
Amma idan burinka shi ne ka riƙa ƙirƙirar content mai amfani, mai nishadi, ko mai ilmantarwa, impressions za su biyo baya a hankali.
Ka daina tambayar:
"Me ya sa ban samu impressions ba?"
Ka fara tambayar:
"Ta yaya zan sa mutane su tsaya su karanta post ɗina?"
A X, ingancin content da daidaito suna da muhimmanci fiye da saurin samun sakamako. 💯
@yumeen2004

Indonesia



















