If Real Madrid fail to win this match, I honestly doubt our chances of winning the league. Secure the three points now, then wait to see Barcelona take a tough beating against Atletico Madrid.
Kafin Aure zakaji tana cewa I Wil Spoil My Hubby, ai Mijina zai Huta, zan Lelayashi kaman jariri. Sai An Daura aure Common bani makilin Asoma Cewa Baka Da Qafa Ne 😏🤣🤣🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️
Saurayi ya zo Neman Aure (zance/tafi), sai ya ce ma budurwar ta cire takalmi ta fito da Qafarta Yana so ya ga Qafar ta.
Sai tace idan har ganin da yayi a haka bai ishe shi ba, to sai a fasa.
Shin akwai kuskure a Nan?