
MK🤴☂️
11K posts

MK🤴☂️
@drmukty
DeFi Explorer| @billions_ntwk Scouter |Co-lead @Billions_Hausa CMM|KOL Varifed on @CoinMarketCap| TG: https://t.co/sIBfEBA95W

















Community Check ✅ $BILL loading 93.33% Supermask Check ✅ Premium Check ✅ Super OG Check ✅ Power points Check ✅ @billions_ntwk






🚨💧 Vinicius Jr with ‘cry cry’ celebration against Manchester City at Etihad Stadium.


Manyan abubuwa suna tafe a @billions_ntwk 👀🔥 Za a gudanar da muhimmin AMA tare da @monitalan da kuma @HeyAverno, kuma wannan ba wanda zaka so ka rasa bane. A matsayinmu na wanda suke gina Hausa community a @billions_ntwk, na ga wannan a matsayin babbar dama. Ga abubuwan da za a tattauna: • Sabbin updates na Ambassador Program • Bayani mai zurfi akan account matching • Sabbin promo codes da yadda zaka amfana Wannan ha iya AMA bace, kawai tattaunawa ce ta musamman. Dama ce. Ilimi ne. Hanya ce zuwa gaba. Idan kana son ka kasance a gaba a cikin Billions Network, dole ka halarta. 📅 18 ga Maris ⏰ 18:00 UTC 📍 Billions Discord Ka zo. Ka tambaya. Ka koyi abu. Masu nasara a Web3 ba su ne mafi surutu ba… Su ne masu ilimi. Mu hadu a can 🚀









