Musa Jarmai

105 posts

Musa Jarmai banner
Musa Jarmai

Musa Jarmai

@eskimo1nee

Bauchi, Nigeria Katılım Şubat 2013
19 Takip Edilen25 Takipçiler
Musa Jarmai retweetledi
Shamsu Bala
Shamsu Bala@shamsudeen_bala·
For those who prefer Hausa: An ce ba ni da amfani ga Arewa da Arewacin Najeriya sai surutun banza da neman suna da attention a X (Twitter); wataƙila don ba ma yin abubuwa don eye service a can? Shi ya sa wasu mutanenmu na Arewa suka taso da irin wannan cin mutuncin. Amma abu ɗaya da na gane shi ne, yawancin matasanmu ’ya’yan masu muƙami ba za su iya mu’amala ko shiga cikin sauran matasa a yanar gizo ba saboda abin da ake kira “cyberbullying,” wato cin mutunci a takaice. Ana jin takaicinka ne saboda akwai ƙalubale kala-kala a rayuwar matasanmu, wanda hakan ke sa su cikin baƙin ciki, fusata, da jin haushi. Zuciyarsu na raya musu cewa shuwagabanninsu ne suka gaza, sai a dawo kanmu a sauƙe fushin. Akwai abin da Bature yake kira “Mental Health risk,” wato haɗari ga lafiyar ƙwaƙwalwa, amma mutane ba su sani ba. Don kada wannan haɗarin ya riske su, yawancinsu ba sa kan kafafen sada zumunta. Mu irinmu kaɗan ne, waɗanda aka kai mu makarantun sojoji ko makarantun gwamnati kamar FGC Minna, inda horon da ake bayarwa kusan irin na sojoji ne. Ma’ana, horon yana koya maka ka tsayawa tsayin daka ka kāre kanka. Irin waɗannan abubuwan ba sa ratsa jikinmu, saboda idan suka ratsa, abu ɗaya zuwa biyu ne za su faru: 1. Ko ka gamu da haɗarin lafiyar ƙwaƙwalwa. 2. Ko kuma ka rasa mutum gaba ɗaya saboda matsin lamba na cin zarafin yanar gizo. Shi ya sa za ku ga mutane da dama ba su iya jurewa. Sannan akwai irinmu, waɗanda horon da muka samu ya sa ba safai zagi yake tasiri a kanmu ba. Amma dalilin da muke ramawa ne ake mana zargin cin mutuncin mutane a yanar gizo. Allah ya sa mu gane; wannan babban ƙalubale ne da yake jefa wasu cikin yanayin ƙaƙani-ƙayi, har ma ga waɗanda imaninsu ya yi rauni, yana kai su ga kashe kansu saboda cyberbullying. Wannan ne ya sa aka samar da dokar Cybercrimes (Prohibition, Prevention, etc.) (Amendment) Act 2024 a Najeriya. Yana da kyau ’yan uwa su duba wannan sashen kan “cin zarafin yanar gizo,” saboda ita doka ba ruwanta da rashin saninka. Tilas ne a dokar Najeriya ka san irin waɗannan dokokin don kada a samu kuskure. Ina fatan za a riƙa magana cikin amanci da fahimtar juna maimakon cin mutunci. Wani idan ka daka shi zai rama kuma ba za ka ji daɗi ba; wani kuma ba zai rama ba amma za ka jefa shi cikin matsalar lafiyar ƙwaƙwalwa, wanda hakan na iya kai shi ga halaka. Nagode, kuma Allah ya sa a gane, a ɗauki darasi kuma a yi amfani da shi. Ma’assalam.
Indonesia
56
24
68
33.3K
Musa Jarmai retweetledi
The Bauchi SD (Arc-Sadeek)
@shamsudeen_bala: A true architect of Arewa’s future. Not driven by noise, but by purpose, discipline, and silent impact. While many chase attention, he builds capacity, empowers youth, and shapes tomorrow with intention. Less talk, more results. Keep on Commandor ✊🏾🫡🔥
English
0
3
5
61
Musa Jarmai retweetledi
Shamsu Bala
Shamsu Bala@shamsudeen_bala·
“Hassada Karara” Alaji, ni har tarihin pataran Gidan mu na karya naji, kut! Haka Hassada da kyashi ya muku Kanta a zuciya ?!. Allah shi Kyauta!
Indonesia
44
12
61
12.3K
Musa Jarmai retweetledi
Abis.DGD2027💎
Abis.DGD2027💎@Abis1435·
Wasu fa ciwon nasu ba hassada bace yunwa ce shiyasa mukai musu uzuri, domin kwakwalwarsu bata gane waye @shamsudeen_bala 🤣 Kuyi hakuri kana nan shegu manya manya ma sun buga sun bar Commander saboda shi ikon Allah ne. Kuje ku sake shiri kuda masu daukan nauyinku.
Indonesia
2
4
6
92
Musa Jarmai retweetledi
Sanda
Sanda@Munnirsanda·
Shamsudeen Bala Mohammed is one of the most commendable individuals I have encountered, genuinely embodying love for Arewa without seeking recognition. He continues to assist young people in gaining stability and supports underprivileged individuals and their families. It appears that his efforts are unparalleled. May Allah bless and guide him eternally. @shamsudeen_bala
English
0
4
9
468
Shamsu Bala
Shamsu Bala@shamsudeen_bala·
Wani Abu Sai Dan Arewa, Ana Neman Taimakon ka Da Gadara da Zagi da Cin Mutunce, babu appreciation babu Nagode, Daman Nasu ne lol, smh! Twitter FFS, SmH! Kuma a haka ake so a yi “ Shark Tank”?!. Allah shi Kyauta.
Indonesia
153
34
149
156K
Musa Jarmai retweetledi
Amir Aliyu
Amir Aliyu@AmirAliyu451670·
na rantse Dan Allah Kaf cikin masu zagin commander @shamsudeen_bala babu wanda yataba kyautar Hajji seats, houses, cars, business capital, and educational scholarships. Idan akwai kuma ku kawo mana a comment section. Shegu mahassada!
Amir Aliyu tweet mediaAmir Aliyu tweet mediaAmir Aliyu tweet media
Indonesia
12
10
20
5K
Musa Jarmai retweetledi
Lawal Muazu Bauchi
Lawal Muazu Bauchi@LawalMuazBauchi·
Masu zagi ko kokari cin mutunci@Shamsu sunayi ne sabida wata manufa amma bawai sunayi domin yayan talakawa bane. Waye ya bada jari wa yayan talakawa sama da 100 2.5 wa kowa? Allah raba mu da ciwon hassada
Indonesia
3
3
7
251
Musa Jarmai retweetledi
.ashraf
.ashraf@Abdoulrahmarn·
@shamsudeen_bala da tun 2019 yake Taimakon Yaran talakawa a jihar Bauchi Babu connection, babu komai yake Biya musu Makaranta, Yabasu Jari dan dogaro da kai, Yabiya kudin Jinyan Su dana iyayensu, yabasu ababen hawa. Wai yau shi ake wa cin mutunci har wasu nace wai baya son cigaban dan talaka? Abin dariya abun haushi. Wallahi billahi abun da Shamsu yayı na taimakon matasa da jari da sauran abubuwan more rayuwa a jihar Bauchi bamu taba ganin wani dan gwamna yayı ba tundaga kafa jihar Bauchi da ma Gombe state. Har Masu adawa dashi suna fadan haka. Amma ba laifinku bane You all keep your distance from his life, yet suddenly you start talking about him and throwing insults.
Indonesia
6
5
7
800
Musa Jarmai retweetledi
The Bauchi SD (Arc-Sadeek)
Yana daga cikin dabi'ar shi, baya taimako fa don a yaba mishi, haka bayayi don kada a kushe shi. Baya kuma yin abu don gudun magana! Sannan baya shiga sabgar da yasan ba'a neme shi ba! Mutane kowa da tsarin shi da kuma ra'ayin shi, walau talaka, mai hali da masu mulki. Hypocrites
The Bauchi SD (Arc-Sadeek) tweet media
Indonesia
8
8
15
1.2K
Musa Jarmai retweetledi
Usman Alhaji Lawan MNUNS
@shamsudeen_bala We expect it already ay mukam, No one ever succeeded without critics. Alhamdulillahi ! Congratulations Commander, more success In sha Allah.
English
0
1
1
72
UK
UK@ukashaidris41·
@shamsudeen_bala Market alhamdulillah, oga yasin ba hassada nakema ba idan nace dan ma hassada ko one hour baranyi ba dan mutu ai lol 😂 Kawai gaskiya ne, and you know it 🤷
Indonesia
2
0
5
1.3K
UK
UK@ukashaidris41·
@shamsudeen_bala Dude rest. After all, you didn't work more than anyone else to get what you have. it just happens that your father has access to public funds. Yasin kafin yasamu mulki mun sanshi bayida biyar, Kana kokari wajen bama matasa tallafi ammah hakan bashi desa kamana wata rigimaba tunda
English
35
2
38
9.1K
Musa Jarmai retweetledi
Abis.DGD2027💎
Abis.DGD2027💎@Abis1435·
Jama’a Assalamu Alaikum, Don Allah a saka mana , Alkaleri( Pali, Digare, Mansur, Gwana) Bauchi, Nigeria, Iran and Palestine a cikin Addu’a please! Allah ya Kawo mana Dauki, Tsaro, Zaman Lafiya Ameen. @shamsudeen_bala Mohammed @eskimo1nee @DgdProject26249
Abis.DGD2027💎 tweet media
Indonesia
0
1
2
73
Musa Jarmai retweetledi
BRICS News
BRICS News@BRICSinfo·
JUST IN: 🇷🇺🇮🇷 Russian President Putin says "the the assassination of Iranian Supreme Leader is a brutal murder that violates all ethics and international law."
BRICS News tweet mediaBRICS News tweet media
English
3.5K
8.8K
54.1K
2.4M