Sabitlenmiş Tweet
Humsad
5K posts

Humsad
@humsadX
Data scientist || Car dealer || Founder: Fusion Galaxy Innovations @fusiongalaxyng
kano Katılım Ocak 2022
935 Takip Edilen690 Takipçiler

@Khadijabwuro Waalaikumussalam warahmatullahi wabarakatuh
Morning minister
Indonesia

@MatasanArewaT Profile pic dinne kmr acct din mace
Me and my wife in kaabah 🤭
English

Assalamualaikum warahamatullah ✨️
Gm X fam 🤍 Juma'at Mubarak ❤️
O Allah, include us among those who receive Your blessings today, tomorrow, and always. Protect our souls from the punishment of Hellfire, and grant us the honour of being under the shade of Your Throne on the Day of Judgment. Forgive our sins before we depart this world, make our affairs easy, and admit us into Jannatul Firdaus. Aamin.
English
Humsad retweetledi

And also another secret, when imam finished first phase of khutbah you'll hear him saying, fastaghfiruhu innahu huwal gafururraheem, and he'll sit down, AT THAT MOMENT, JUST SAY SOME ISTIGHFAR IN YOUR HEART AND A PRAYER, in sha Allah you will see ijabah
Deeyah😍@Sadeeya98
Let me share a secret with you today. find some time between Asr and magrib today,Friday, open your Dua with salawat, then lots of istigfar, then make youe Dua(pray for ursef,ur parents,friends and the country at large), more istigfar than another salawat. Pls come back to this post and tell me how lighter you feel.
English

@humsadX Good morning! You are capable of amazing things.
Have a great day ahead.
English

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh 🤝
If you’re awake, kindly reply to my salam 😊
Let’s spread love, connect hearts, and earn rewards together.
Who’s up? 🌙✨
#SpreadSalaam #MuslimTwitter #PeaceAndBlessings

English

والله بالله تلهى
Istighfar powerful
Daga suratun nuh
10; "Shi na ce, ´Ku nemi gafara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gafara ne."
11; "Ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai bubbuga."
12; "Kuma ya yalwata muku game da dukiya da diya,Ya sanya muku (albarka) ga gonaki, kuma Ya sanya muku koguna."
13; "Me ya same ku, ba ku fatar samun natsuwa daga Allah,"
14; "Alhali kuwa, lalle ne, Ya halitta. ku, a cikin halaye?"
15; "Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai dabakoki a kan juna ba?"
16; "Ya sanya wata a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rana babbar fitila?"
17; "Kuma Allah Ya tsirar da ku daga kasa (kamar ganye) tsirarwa."
18; "Sa´an nan Ya mayar da ku a cikinta, kuma Ya fitar da ku fitarwa."
19; "Kuma Allah Ya sanya muku kasa shimfidaddiya."
20; "Domin ku shiga a cikinta, hanyoyi masu fadi."
dijjerhv🌌@KhadijaBashirs2
You are underestimating istighfar. It’s not just for sins. It opens rizq. It removes anxiety. It brings rain. It gives children. أستغفر الله العظيم وأتوب إليه 🤍
Indonesia

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh
Ga wata tunatarwa mai muhinmanci,
Tabbas duk wani abu daka sani yanada manual,kuma idan ba a bi manual ba baza a ga daidai ba, misali manual na mota ance kasa mata fetiri, saika zuba diesel, ba yadda zata tafi
To muma mutane da Allah ya halicce mu ya saukar mana da manual dinmu" Al Qur'an"
Idan mutum yanason komai nashi ya tafi daidai, to yabi wannan manual din, amman in ba haka ba, zaiyi ta shan wahala ne a rayuwa.
Nasiha from my father
Dr. Muhammad Said Elnafaty
Indonesia










