Muhammad Aminu Ibrahim

265 posts

Muhammad Aminu Ibrahim banner
Muhammad Aminu Ibrahim

Muhammad Aminu Ibrahim

@ibrahim_daurawa

Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa | Islamic Scholar | Marriage Counselor | Peace Ambassador |

Nigeria Katılım Ekim 2020
10 Takip Edilen12.6K Takipçiler
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Assalamu alaikum, Muna sanar da 'yan uwa dalibai, da yardar Allah yau Malam zai koma karatun littafin Muwadda'i Malik da yake gabatarwa a Masallacin Abdurrahaman Bin Auf (Masallacin Alh.Yusuf Pantiya) dake Unguwar kofar wambai, daga bayan Sallar Magriba zuwa Isha'i.
Muhammad Aminu Ibrahim tweet media
Indonesia
1
2
5
179
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Muna godiya Allah Sannan muna godiya ga jami'ar Usman ɗan Fodiya, Bisa wannan karamci na digirin digirgir (Doctor of letters) da suka bamu muna godiya a madadin ku. 14/3/1447 6/9/2025
Muhammad Aminu Ibrahim tweet mediaMuhammad Aminu Ibrahim tweet mediaMuhammad Aminu Ibrahim tweet mediaMuhammad Aminu Ibrahim tweet media
Indonesia
20
48
208
4.3K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Shin Da Gaske Ne Aljanu Suna Shiga Gidan Da Ake Siyar da Turare?
Filipino
1
25
80
2.7K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Shin Namiji Mai Genotype AS zai Iya Auren Mace Mai Genotype AS.?
Română
2
38
92
3.4K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Tambaya: "Shin da gaske ne idan mutum ya haddace Alkur'ani, sannan ya manta Allah zai azabtar dashi"
Indonesia
0
32
67
4.3K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Tambaya: Malam Menene Hukuncin Karin Gashi A Musulunci. Amsa:
Indonesia
2
73
150
6.8K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Tambaya: Na tara Kudin Aurenmu A Account ɗin Budurwata Sai Ta Fasa Auren, Ta Daina Ɗaga Wayata, Gashi Bansan Gidan su ba.
Indonesia
12
115
303
24.6K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Hukuncin Tallata Kayan da Ba Naka Ba Domin Nemo Masu Siya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Filipino
7
313
558
27.8K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Muna addu’ar Allah ya jikan wanda suka rasu, wanda kuma suke Asibiti Allah ya basu lafiya. -Ta’aziyyar Garin Majiya
Indonesia
5
28
166
9.6K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
Alhamdulillah. Thanks @YouTube we were able to recover our account and channels. Thank you everyone for sharing and retweeting. Allah yayi albarka
English
19
60
300
8.3K
TeamYouTube
TeamYouTube@TeamYouTube·
@ibrahim_daurawa so sorry you're going through this! the next step is to get some information from you to share with the team in charge of restoring accounts. can you share your channel URL & follow us so we can DM you [to get additional info]?
English
4
1
2
764
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
@googleafrica Hello there @YouTube our account was hacked and all the recovery options were changed including passkeys we contacted your support via google one but they couldn't help us. Our channel is on that account and it is verified. Can you help us get it back. Please retweet and share
English
24
120
154
4.7K
Google in Africa
Google in Africa@googleafrica·
Google Chats: for when an email is too loud! 😂
Google in Africa tweet media
English
5
4
26
5.3K
Muhammad Aminu Ibrahim
Muhammad Aminu Ibrahim@ibrahim_daurawa·
@YouTube Hello there @YouTube our account was hacked and all the recovery options were changed including passkeys we contacted your support via google one but they couldn't help us. Our channel is on that account and it is verified. Can you help us get it back. Please retweet and share
English
4
44
76
2.9K
YouTube
YouTube@YouTube·
what is your pet dressing up as for halloween?
English
458
119
572
586.3K