Abdullahi Ahmad Rufai

3.7K posts

Abdullahi Ahmad Rufai banner
Abdullahi Ahmad Rufai

Abdullahi Ahmad Rufai

@itzAAhmad

|| Crypto trader || Airdrop hunter || Web3 enthusiast || Crypto miner || Crypto holder || Clear threads for confused minds.

Katılım Şubat 2020
636 Takip Edilen501 Takipçiler
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Bash 💸
Bash 💸@iambaashh·
If you don't know which stock to buy, just find one big company and buy. The Dangotes, the BUAs, the Tier 1 banks, the MTNs... you know, all those big caps companies around us. They won't double your investments in one night/day, but they could do it in a year while paying you dividends. Sometimes, what you need is safety first approach as a beginner and that's what big caps give you.
English
2
7
48
2.5K
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Kira ga duk wani matashi ɗan shekara 20-40 a titin X. Ya kamata mu farga mu fara investment. Wallahy an barmu a baya. Ku saurari wannan video pls.
Indonesia
65
190
482
22K
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Hadiza Bello
Hadiza Bello@HadizaB85863870·
Arewa, kuna saka hannun jari a kamfanonin Najeriya kuwa? Kada mu bari a barmu a baya. Ku fara da neman ilimi kafin ku saka kudi. Saka jari ba sai kana da kudi mai yawa ba ko da ₦5,000 zaka iya farawa a hankali. Akwai stockbrokers da dama da zaka iya yin rajista da su ka fara tafiya mataki-mataki. Abu mafi muhimmanci shi ne ilimi, hakuri, da kuma dagewa (consistency) wannan ne sirrin gina arziki a hankali.
Indonesia
4
10
40
1.3K
Abdul-Hadee Isah Ibraheem
Abdul-Hadee Isah Ibraheem@Abdulhadi021·
Assalamualaikum. Barkan mu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya kwana biyu channel din yayi shiru saboda wasu kalubale ko jarabawa da muka samu kanmu a ciki, amma Alhamdulillah yanzu. In sha Allah akwai classes da muka dauko zamu cigaba in sha Allah, kamar SSCE (short class) ko "Sihaad Short Class for Education". A wannan karon zamu fadada abubuwan sosai. Dukkan wata sanarwa ko wani karatu zai zo a nan Sihaad Telegram Channel da kuma Twitter in Allah ya yarda.
Abdul-Hadee Isah Ibraheem tweet media
Indonesia
81
44
501
6.4K
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Aminu Kano
Aminu Kano@AminuKano01·
TOP 10 COMPANIES ON THE NGX 1 📶MTN Nigeria — ₦15.91 trillion [Halal] 2 🍞BUA Foods — ₦14.36 trillion [Halal] 3 🏗️Dangote Cement — ₦13.67 trillion [Halal] 4 🏗️BUA Cement — ₦11.06 trillion [Halal] 5 📶Airtel Africa — ₦8.53 trillion [Halal] 6 🛢️Seplat Energy — ₦5.46 trillion [Neutral] 7 🛢️Aradel Holdings — ₦5.26 trillion [Neutral] 8 🏦Zenith Bank — ₦4.52 trillion [Haram] 9 🏦Guaranty Trust Holding Company — ₦4.18 trillion [Haram] 10 🏗️Lafarge Africa — ₦3.65 trillion[Halal]
Indonesia
0
3
10
159
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Aminu Kano
Aminu Kano@AminuKano01·
As a Muslim exploring investment opportunities in stocks, there are several NGX Shariah-compliant (Halal) stocks you can consider. You don’t need a large amount of money to begin your investment journey. Even with ₦5,000, you can start owning shares in major companies and gradually build your portfolio step by step. The key is to start small, stay consistent, and grow over time. Personally, I use the Bamboo mobile app to invest.
Aminu Kano tweet mediaAminu Kano tweet media
English
8
5
29
857
Munoz ION❄️
Munoz ION❄️@Snowboy_Of_ION·
IF YOU'RE STILL HOLDING OLD $ICE THAT YOU WISH TO SWAP TO $ION, CHECK MY BIO AND CONTACT WHATSAPP📢 don't stress me too please 🙏😂
English
5
0
41
2K
Qubic
Qubic@_Qubic_·
@AllKimya #DogeMeetsQubic - tomorrow it kicks off, but it's just the beginning of a new era powered by uPOW, with Qubic leading the charge. 😎
English
1
5
49
1K
Benjamin
Benjamin@benjaminafortu3·
Don't forget that tomorrow is 1st April 🤸 $Qubic and chill🚀🚀
Benjamin tweet media
Minna, Nigeria 🇳🇬 English
1
13
103
1.5K
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Abdul-Hadee Isah Ibraheem
Abdul-Hadee Isah Ibraheem@Abdulhadi021·
📸.... On-chain analysis via Bubble Maps.... Yau bari mu leka wasu abubuwa kadan.
Indonesia
16
15
109
5.1K
Abdullahi Ahmad Rufai retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Hanyoyi Huɗu (4) da ake samun kuɗi daga Stocks / Shares 1️⃣ Capital Gains Idan ka sayi share, sai darajarsa ta ƙaru, zaka samu riba. Misali: Ka saka ₦100,000 Farashin share = ₦5 Za ka samu shares 20,000 Idan farashin ya tashi zuwa ₦7.5 Darajar jarinka zai koma ₦150,000 Wato ka samu ribar ₦50,000 ---------- 2️⃣ Dividend Kamfani tana iya raba wani kaso na ribarta ga masu rike da shares. Ana yin wannan: • Sau ɗaya a shekara • Ko a quarter (wata uku ko shida) Idan kana rike da shares kamar MTN, JAIZ, BUACEMEN zaka rika samun wannan kudin. -------- 3️⃣ Bonus Shares A wasu lokuta, kamfani tana bada shares kyauta ga masu rike da shares ɗinsu. Misali: 1 for 3 Bonus Idan kana da shares 3, za a baka share 1 kyauta. Wannan yana ƙara yawan shares ɗinka ba tare da ka ƙara kuɗi ba. 4️⃣ Rights Issue Wato kamfani ta baka damar siyan ƙarin shares akan rangwame (discount) kafin sauran mutane. Wannan ma babbar hanyar wealth building ce a NGX. Me ka fahimta a wannan rubutun?
Indonesia
39
21
199
3.8K