🕊 👳‍♂️TrOuBlE_sHeIkH👳‍♂️ 🕊

4.6K posts

🕊 👳‍♂️TrOuBlE_sHeIkH👳‍♂️ 🕊 banner
🕊 👳‍♂️TrOuBlE_sHeIkH👳‍♂️ 🕊

🕊 👳‍♂️TrOuBlE_sHeIkH👳‍♂️ 🕊

@itz_chaamo

Man's not hot 🔥🔥🔥 I love my family 👨‍👩‍👧‍👦 Civil engineer 👷‍♂️👨‍🔧 Angon NOOR 🥰❤ أَطَّالِب 👳‍♂️Backup account...🥺🥺 🧊 Married 👩‍❤️‍👨

Katılım Ağustos 2023
766 Takip Edilen707 Takipçiler
MALAM KAYBEE👳
MALAM KAYBEE👳@MalamKaybee·
@itz_chaamo Kwanan Nan kotu xata rabani da Kai. Fine alhmdlh, Ina ka shige I tot kana cikin matattun bayi da mukayi ta rokon Allah ya yaye musu
Indonesia
1
0
0
11
🕊 👳‍♂️TrOuBlE_sHeIkH👳‍♂️ 🕊
Wasu "yan iska sae subar farillah akan mustahabbi........
I Z A L A@el_uthmaan

SALLAR AZAHAR RANAR DA IDI YA HADU DA JUMA’A TILAS NE!! Daga Dr Ibrahim Disina. Haduwar Idi da Juma’a wani abu ne da ya saba faruwa lokaci bayan lokaci, Kamar yadda ya faru a zamanin Manzon Allah (S.a.w) da Manyan sahabbansa Abubakar da Umar da Usman. Babu sabani tsakanin Malamai cewa : da irin haka ya faru a zamanin Manzon Allah da bubakar da Umar da Usman dukkansu sun yi Sallar Juma’a bayan sallar Idi. An rawaito manzon Allah ya bayar da zabi ga musulmai a wancan lokaci kan wanda ya so ya fito Juma’a wanda ya so ba sai ya fito ba, Amma da shi Manzon Allan ya fita yayi sallar Juma’a . Duk da yake Mazhabobi uku (MALIKIYYA DA SHAFI’IYYA DA HANAFIYYA) cikin Hudu suna wajabta yin Juma’a ko dai ga mazauna Birni ko mutanen birnin da karkara, Amma ra’ayin Mazhabar Hambaliyya ya fi karfi kan cewa Sallar Juma’a zabi ne ga wanda ya so ya halarta ko kar ya halarta saboda zabin da manzon Allah ya bayar. SALLAR AZAHAR A IRIN WANNAN RANA!!! Duk da sabanin Maamai kan fitowa Sallar Juma’a cewa wajibi ko sai mutum ya so, amma babu wani cikin Magabata da yace ba za a yi Sallar Azahar ba, In an taba yin wannan zancen ma a da can, To daga baya malamai sunyi watsi da shi kwata kwata, shi ya sa da wahala ka iya samun wanda ya fadi irin wannan zance cikin malaman farko. IBN ABDUL BAR yace: التمهيد ) ( 10/270-271) ( وأما القول ... أن الجمعة تسقط بالعيد ولا تصلى ظهراً و لا جمعة ، قول بيـِّن الفساد ، وظاهر الخطأ ، متروك مهجور ، ولا يُعرّج عليه “ Amma cewa Juma’a tana faduwa saboda haduwa da Idi, Ba kuma sai an sallaci sallar Azahar ko Juma’a ba, Zance ne bacacce a fili, Kuma kuskure ne a fili, an yi watsi da shi an kaurace masa ko ta kansa ba a bi” WANDA YA YAYATA WANNAN ZANCE!!! Malam Shaukani cikin Littafinsa Nailul Audar, shine cikin Malaman baya da ya kururuta wannan Magana inda ya kafa dalili da Qissar Abdullahi dan Zubair cewa: وعن عطاء بن أبي رباح قال: ((صلى بنا ابن الزبير في يوم عيد في يوم جمعة أول النهار ثم رحنا إلى الجمعة فلم يخرج إلينا، فصلينا وحداناً، وكان ابن عباس بالطائف فلما قدمنا ذكرنا ذلك له، فقال أصاب السنة)). رواه أبو داود Daga Ada’u da Rabah yace: “Abullahi bn Zubair yayi mana sallar Idi a ranar Juma’a a farkon yini, Daga baya sai muka fita don Sallar Juma’a amma sai bai fito ba, sai mukayi sallarmu mu kadai. Alokacin Abdullahi dan Abbas yana garin Da’if, yayin da ya dawo sai muka fada masa labarin haka, sai yace yayi daidai da Sunnah” Wannan Hadisi shine babbar madogarar masu cewa Juma’a ta fadi, amma akwai abubuwan lura kamar haka: (1) Manzon Allah da haka ta faru ya fito Sallar Juma’a don shi jagora ne kuma abin koyi, don wani cikin Sahabbai bai fito ba, bai kamata ya zamto aikinsa za a yayata ba na manzon Allah ba. (2) Kamar yadda ya zo a wassu ruwayoyin, da Abdullahi dan Abbas bai fito ba Tabi’an da ke jiransa sunyi sallarsu kowa shi kadai (3) Kamar yadda yadda ya zo cikin kissar ya fara gabatar da Huduba gabanin Sallah, wanda hakan yasa wasu malamai ke cewa Sallar Juma’a yayi. SALLAR AZAHAR RANAR HADUWAR IDI DA JUMA'A DOLE NE INJI MANYAN MAGABATA NA KWARAI !!! (4) Ga wanda ya zabi saukin da Annabi ya bayar na faduwar sallar Juma'a ga wanda ya je sallar Idi ranar Juma'a idan ta fado ranar Juma'ar, Amma ya zamo masa tilas yayi sallar Azahar inji manyan magabata na kwarai wadanda da sune ake koyi, Dan'uwana saurari abinda suka ce: (1) Imamu Ahmad bin Hambal yace: " Juma'a ta fadi kan mutanen Birni da na Kauye amma yin Azahar wajibi ne a kansu" Al'insaf (3/404) (2) Ibnu Abdilbar Annumary yace: " Amma cewa sallar Juma'a ta fadi saboda Idi, kuma ba za a yi sallar Azahar ko Juma'a ba, wannan bacacciyar maganace a fili, kuma kuskure ne karara, maganace abin barwa mai ita kayansa, sannan kuma zance ne abin kauracewa....." Attamhid (4/401) (3) Ibnu Taimiyya yace: " Sai ya sallaci Azahar in bai je sallar Juma'ar ba, sai ya zama ya yita a asalin lokacinta" Alfatawa (24/211)

Indonesia
0
1
4
345