KINGSAALY 👑 🎤

4.2K posts

KINGSAALY 👑 🎤 banner
KINGSAALY 👑 🎤

KINGSAALY 👑 🎤

@kingsaaly

Allah First || Arsenal fan || On Air Personnel || Music Promoter || The King 👑 of the MIC 🎤 || Arewa Disturber || Also an Introvert 😐 ||

Kaduna, Nigeria Katılım Ekim 2018
343 Takip Edilen479 Takipçiler
AUTA🥹
AUTA🥹@___Bils·
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Have we really normalized things to this extent? School proms now look like wedding receptions. Fifteen-year-olds dress in expensive outfits, attend with boys as prom dates, hold hands, dance, and make videos without even considering how their parents might feel. Wallahi, we grew up fearing and respecting our parents. I always hated doing anything that would disappoint mine. These days, it feels like the reverse is becoming the norm. Wallahi, an cimu da yaƙi a addinin nan. Allah Ya tsare mu da zuriyarmu, Ya shiryar da mu baki ɗaya. Ameen.
English
19
24
90
8.4K
Abu-Sadeeq
Abu-Sadeeq@Dongarrus1·
Shin ka taɓa shiga cikin talauci irin wanda ko 500K baka da ita?😭 😭
Indonesia
48
10
93
8.6K
UMMI💝
UMMI💝@Maymounatou2·
@kingsaaly Barni salim Dole in Taya Hannatu kuka😭
Indonesia
1
0
0
8
UMMI💝
UMMI💝@Maymounatou2·
Bash kayi asara🤣 Mugu kawae
हिन्दी
2
0
3
271
Arsenal Babe
Arsenal Babe@arsenalbabe_·
Just so you know as an Arsenal fan, Lacroix is not better than Cristhian Mosquera as a CB. You heard it here first!
Arsenal Babe tweet media
English
18
9
53
1.2K
Aishat iye☺️
Aishat iye☺️@Aishat1113·
Putting on AC in this weather should be a criminal offence 😭😭😭😭
English
44
28
72
2.2K
UMMI💝
UMMI💝@Maymounatou2·
Can you imagine 😂 Yayana ranar da yake fada min mata sun zama marasa aji yanzu ba kunya suke zuwa suyi ta wani karairaya dan su yi grabbing attention din mutum abin haushi yake bashi nace sai kuyi ta addu’a kun shiga inda mata zasu yi ta binku sai kun zama very careful,yace ku dinga Taya mu da addu’ar dan Allah . Allah dai ya kare ku duka
Indonesia
1
0
0
42
UMMI💝
UMMI💝@Maymounatou2·
Da matar da mijin da lecturer duk suna da laifi amma wlhi koh an ki koh an so matar ta fi kowa laifi dan bata San darajar kanta ba.Mijin da bakin sa yake fadan yanda lecturer ya fara ce mata Tana da kyau he wants to meet her in person and all me ya hana ta dakatar da shi tun a ranar kuma a lokacin? Da ta dakatar da shi ta nuna masa ita ba irin matan da ake ma haka bane sai ya ci gaba da bibiyan ta shine ma Idan sun dauki mataki za’a iya musu uzuri but this whole scenario is unacceptable tunda koh warning na ya rabu da ita ya fita harkan ta basu bashi ba suka yi wannan hukuncin bayan basu da wani evidence da ya nuna ya neme ta Zina a chats Din ma ban ga kalmomin flirting ba sai dai koh ido na ne be gani ba.Sannan koh a addini hukuncin Zina sai anyi bincike mai zurfi ake tabbatar da shi amma babu inda aka ce a yanke wa wani hukunci dan ya kusanci Zina ba tare da tabbatar da yayi zina ba
Almajiri🥀@tudunwada__mi

The woman’s husband has also shared his part of the story. Wallahi guy dinnan dakiki ne kuma Yama rainawa kansa Hankali.

Indonesia
12
10
32
11.8K
KINGSAALY 👑 🎤
KINGSAALY 👑 🎤@kingsaaly·
@Maymounatou2 Wlhy kuwa duk yadda kayi kokarin kare kanka wata kullum aim dinta ta lalata ka. Shiyasa ban zama a makaranta fa ina gama lectures gida nake tafiya, i dont like problem Wata ta taba tare ni wai Sir Perfume dinka yamin dadi kawai nayi dariya na wuce.
Filipino
1
0
0
131
UMMI💝
UMMI💝@Maymounatou2·
Ay salim dole sai da addu’a abin Ranar haka nace Idan ita ce ta Bishi office yayi recording yayi posting screenshots na chats da yanzu Ana bin bayan ta Ana cewa ya ci mata mutunci. Mu da muka taso acikin lecturers we know what they face Akan mata ay but you’ll never hear people speak about it kamar su mazan ba’a harassing dinsu
Filipino
1
0
2
157