Abubakar
998 posts

Abubakar retweetledi

@CaptJamyl @justice_umar Big bro we need more of this energy please.
English
Abubakar retweetledi

Abun alfaharin shine daga ranan da mukayi space dinmu na inganta account da kuma monetization, accounts da yawa sun zama visible and mutane da yawa sun dukufa Wajan Gina account din Su ta hanyan da ta dace, musammam Wanda suke cikin group namu.
Engagement dinsu ya Karu.
Suna samun akalla comment 20 daga verified account a kowani post nasu.
Sannan suna samun impression daidai gwargwado.
Indonesia
Abubakar retweetledi





















