Prof. Ibrahim Maqari

604 posts

Prof. Ibrahim Maqari banner
Prof. Ibrahim Maqari

Prof. Ibrahim Maqari

@profmaqari

Grand Imam | Islamic Scholar | Global Voice for Unity | Promoting knowledge, moderation & harmony

Abuja Katılım Temmuz 2015
14 Takip Edilen128.8K Takipçiler
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Tabbatar da gaskiyar Labari ko akasinsa, bai kamata yayi wahala ba a zamanin AI Sannan akwai amintattun kafafen yaɗa Labarai da ake samun kowani Labari mai tushe daga wajensu
Indonesia
7
35
186
5.1K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
A Hadisi ɗaya aka haramta jinin Musulmi da dukiyarsa da mutuncinsa Mutunta abokin saɓani ba zaɓi ba ne, ba kuma alfarma ba ce Wajibi ne!
Indonesia
10
63
244
6.1K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Abu Ramzi Kamashi alama ce ta fara bayyana ķudurorin haɗakar biyayya ga manufofin Gwamnatin Israel Kuma mari ne a fuskar Musulman Nigeria da duk masu ƙiyayya da ta'addanci da ake ganawa Falasɗinawa a Gaza
Indonesia
16
55
215
6.3K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Idan kuna son taimakon maƙiyanku cikin nasara a kanku, to ku mayar da hankalinku, ku ƙarar da ƙarfinku cikin yaƙar junanku
Indonesia
6
57
204
5.1K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Dole ne ni da kai, mu haɗu mu kawo ƙarshen wannan wawancin na sheƙar da jinin junanmu da sunan ɗaukar fansa. Idan Hutu da Tutsi a Rwanda sun iya, me zai hana ni da kai mu iya.. Dole mu yi wannan aikin, kuma dole mu ƙaddamar dashi akan sauran aiyuka domin wanzuwarmu.
Indonesia
17
129
375
8.8K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Makirci da baƙin zalumcin da Ƙasashen Musulmai ke fuskanta a Gabas ta tsakiya, bashi da nisa da mu a Yammacin Africa. Gwargwadon yanda muka fahimci wannan da wuri, kuma muka yi aiki domin hana tabbatar gurace-guracensu, gwargwadon yanda muka ceci kawunanmu.
Indonesia
26
170
619
17.9K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Ba zaka iya aiwatar da duk ƙudurorinka ba Hanya ƙwara ɗaya ta wanzuwar kyawawan aiyukanka, ita ce samar da wani ko wasu irinka
Indonesia
12
47
238
8K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Rashin waiwayen cutarwar Mutane, alama ce daga alamomin mu'amalantar Allah.
Indonesia
5
51
254
9K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Wajibine Gwamnati ta gaggauta hukunci mai tsanani akan waɗanda ke da hannu a cikin abinda ake fada na cewa, ana ɗaukan yaran Musulmai daga makarantun Gwamnati ana kaisu wani waje domin canza masu Addini, idan ya inganta. Shiru da kawaici fa, ba tsoro ba ne!
Indonesia
34
324
1K
37.8K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Kada tsanar mafi yawan mutane ta dameka, sau da yawa alama ce ta bijirewa soye-soyen rayukansu. Ka tuna cewa mafi yawan waɗanda a yau muke tutaya dasu, mafi yawan mutanen zamaninsu sun tsanesu
Indonesia
5
44
151
4.2K
Prof. Ibrahim Maqari
Prof. Ibrahim Maqari@profmaqari·
Wajibinmu shine bibiyar hanyar magabata cikin mu'amala da Nassi, amma ba taƙaituwa da fahimtarsu ga Nassi ba; Matuƙar ba Ijma'i suka yi cikin fahimtar ba.
Prof. Ibrahim Maqari tweet media
Indonesia
6
46
179
4.6K