Rahma Radio

39.9K posts

Rahma Radio banner
Rahma Radio

Rahma Radio

@rahmaradio

Your Number 1 Independent Radio Station in Kano, Nigeria. Transmits on 97.3FM. 📞 08023724111

Kano, Nigeria Katılım Ocak 2012
31 Takip Edilen22K Takipçiler
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Hukumar kashe gobara ta ceto mutane 45 da dukiyar N285.6m cikin wata 1 a Kano Karin Bayani: tinyurl.com/2p8nz5t7
Indonesia
0
0
8
692
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
"Nan Gaba Kadan Za A Gurfanar da Aliyu Madaki a Kotu" - Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano Karin Bayani: rb.gy/ax0tth
Indonesia
2
3
10
1K
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Tinubu Ya Karbi Takardar Shaidar Lashe Zabe daga INEC  Karin Bayani: rb.gy/vte9ks
हिन्दी
0
3
21
1.1K
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Yau INEC Za Ta Ci Gaba Da Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Abuja Karin Bayani: rb.gy/lh3ppp
Indonesia
0
1
4
737
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Buhari Ya Bukaci ’Yan Takara Su Amince da Sakamakon Zaben Da INEC Za Ta Sanar. Karin Bayani: rb.gy/x91ldr
Türkçe
1
3
44
1.3K
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
El-Rufa'ai Ya Umarci Mutanen Jihar Kaduna Su Cigaba Da Kashe Tsofaffin Takardun Kuɗi Karin Bayani: rb.gy/ciijh7
Indonesia
0
1
4
397
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
El-Rufa’i Ya Sake Maka Gwamnatin Tarayya, CBN, A Kotu Saboda Kin Bin Umarnin Kotun Koli Karin Bayani: rb.gy/ri2p8y
Indonesia
0
1
5
336
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Gwamnatin Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da jihar su tattara su fice. Karin Bayani: rb.gy/uovwuu
Indonesia
0
1
5
280
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
DSS ta kama masu sayar da sabbin takardun Naira a Najeriya Karin Bayani: rb.gy/dzfarq
Indonesia
0
1
1
230
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Edo ta tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa guda 115. Karin Bayani: rb.gy/cbglgg
Indonesia
0
1
1
207
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
NRC Ta Dakatar Da Zirga-Zirgar Jirgin Kasan Abuja Zuwa Kaduna Karin Bayani: rb.gy/fliigm
Indonesia
0
1
2
225
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Majalisa Ta Yi Barazanar Sa Wa A Kamo Mata Emefiele Karin Bayani: rb.gy/0g3phy
Filipino
4
4
40
1.5K
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
KEDCO Ya Shawarci Abokan Huldarsa Kan Karancin Sabbin Kudade Karin Bayani: rb.gy/httuvf
Indonesia
0
0
3
172
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
A Legas jiya, babban bankin ya bukaci bankunan da su bi umarnin da aka ba su na zuba sabbin takardun kudi a ATMs na bankunan su domin tabbatar da cewa sun fara yawo a ko ina.
Indonesia
0
0
1
144
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
CBN ya yi wannan gargadin ne a jiya talata ta bakin Daraktan Sashen Ayyuka na Kudi na CBN, Ahmed Umar, a wani taron horas da daraktocin hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) na jihohi a Abuja.
Indonesia
1
0
1
168
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
CBN Ya Yi Barazanar Sanya Takunkumi Ga Bankunan Kasar Kan Kin Zuba Sabbin Kuɗin a ATM Babban bankin Najeriya ya yi gargadin cewa zai hukunta bankunan da suka ki bin umarninsa na fitar da sababbin N200, N500 da N1,000 da aka sauya wa fasali daga Na'urorin Cirar Kuɗi na bankunansu
Rahma Radio tweet media
Indonesia
2
0
5
362
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Kotu ta dakatar da Gwamnatin Jihar Kano daga yunkurin da ta ke yi na gina shaguna a jikin Makarantar Sakandiren Kwakwachi. Karin Bayani: tinyurl.com/yckrxw4u
Indonesia
0
0
2
193
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Kamfanin haƙar ɗanyen man fetur na Shell zai biya diyyar dala miliyan 16 ga wasu manoma a yankin Neja-Delta da ke a kudancin Najeriya. Karin Bayani: tinyurl.com/2t85f8hr
Indonesia
0
0
3
177
Rahma Radio
Rahma Radio@rahmaradio·
Sojin Najeriya: "Muna Binciken Kisan Fararen Hula Harin Jiragen Yaki A Zamfara ". Karin Bayani: tinyurl.com/2mxs6f88
हिन्दी
0
2
14
513