Tech Hausa

400 posts

Tech Hausa banner
Tech Hausa

Tech Hausa

@TechHausa

Kafar watsa labarai kimiya da fasaha cikin harshen Hausa. || Tech media platform that shares technology news and stories in Hausa Language.

Nigeria Katılım Eylül 2019
100 Takip Edilen789 Takipçiler
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Shahararriyar masaniya kuma farfesa a fannin fasaha, Dr. Aisha Ali-Gombe, ta sake kafa wani babban tarihin nasara bayan da gidauniyar Google.org ta ba wa sashen binciken tsaron intanet na Jami'ar (LSU Cybersecurity Clinic) tallafin $1m ƙarƙashin jagorancinta.
Tech Hausa tweet media
Indonesia
0
2
5
109
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Kira ga duk masu kanana da matsakaitan sana’o’i (SMEs)! Ga wata dama ta musamman daga @kebramtech da @_lumilab a shirin Digital SME Launch Pad 5.0 Wannan shiri ne da aka tsara domin taimaka muku wajen kai kasuwancinku mataki na gaba a duniyar fasaha.
Tech Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
67
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Muna godiya sosai da kwarin gwiwar da kuke ba mu. Wannan nasara ta ƙara mana karsashi da kuma azama! Ku ci gaba da bibiyar shafinmu na Techhausa.com domin samun sahihan labaran fasaha cikin harshen Hausa. Mun gode! 🙏
Munnir Abdulhamid@munnirjmt

We just hit 100,000 monthly pageviews organically on the @TechHausa website. This proves Hausa audiences want tech content in their own language. We’re just getting started Want to reach the Hausa tech audience? Partner with us our DMs are open or email: munnir@techhausa.com

Indonesia
0
0
1
36
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Ya bayyana cewa kamfaninsa ya sha wahala wajen cike guraben ayyuka sama da 500 tun daga shekarar 2024, duk da cewa sun takaita neman ma’aikatan ga ‘yan Najeriya kawai.
Tech Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
11
Tech Hausa
Tech Hausa@TechHausa·
Shahararren mai shirya bidiyo nan a kafafen sadarwa, wanda aka fi sani da Nas Daily, ya kafa tarihi wajen sayan adireshin yanar gizo na Nas.com a kan kudi dala miliyan daya ($1.25).Wannan kudi idan aka kiyasta su da kudin Najeriya,sun haura biliyan daya da rabi.
Tech Hausa tweet media
Indonesia
0
0
0
37