❤خديجة❤

969 posts

❤خديجة❤

❤خديجة❤

@ummusuha

👩‍⚕ 📌#married#

jupiter Katılım Nisan 2024
239 Takip Edilen281 Takipçiler
Umar Sarina
Umar Sarina@umar_sareena·
Yaran zamanin nan ba su da kunya, kuma ba a raina musu wayo. Tatsuniya nake yi wa yayan yaya ta. Wannan tatsuniyar da ake cewa mutuwa ta ba wa gizo ajiyar saniyar ta, daya daga cikin yaran ya ce, "Uncle Umar, karya ne. Ta ina mutuwa za ta samu saniya?" The thing pain me😭😭.
Filipino
3
2
4
203
❤خديجة❤
❤خديجة❤@ummusuha·
@the_virtous Ki kara da mara hankali wawuya sakarya yo idanba hauka ba meye wannan din Ke da ba'a aure harma za'a aureki ne shasha kai jama'a mata dai na ja mana zagi wlh .to yanzu idan tayi hakan zunubin kuma kan uwar wa zata Dora toh hasbunallahu wani'imal wakeel
Indonesia
0
0
2
119
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
Duk an rikitani🤔🤔
vermerlleey tweet media
Indonesia
37
6
35
1K
Nick's Pizza
Nick's Pizza@Al_Must3rph3r·
JAMA'A ANYA ZAN IYA NEMAN IMPRESSIONS DINNAN KUWA!!!!!!!!!😭😭😭😭 ZAN HAUKACE FA!!!!!!!!😭😭😭😭
Indonesia
20
11
37
1.1K
❤خديجة❤
❤خديجة❤@ummusuha·
Kace matarka bazatayi aiki a asibiti ba saika kawo min ita zata haihu saina kira dr namiji .abun mamaki ba sai ya tada jijiyar wuya ba akan banida tausayi ,nima matar wani ce kuma ya barni . Mtsw Kai baka bar taka ba kuma kanaso ta wani ta karban maka yayi shashasha sakarai📌
Indonesia
0
0
4
129
D ø l l á r z z 💰
D ø l l á r z z 💰@abdoulllmuhd·
so malaria no get complete cure ? Omo Allah ka bamu lafiya
Indonesia
6
2
13
2.3K
MALAM KAYBEE👳
MALAM KAYBEE👳@MalamKaybee·
Ok today's episode 🤣🤣 Ashe da tafi dadi
MALAM KAYBEE👳 tweet mediaMALAM KAYBEE👳 tweet media
Kudenda, Nigeria 🇳🇬 English
31
16
91
13.1K
❤خديجة❤
❤خديجة❤@ummusuha·
@H15M1551NGR1B Turomun na miki atoh data ce bbu Wanda yake samun kuma wayatace bbu Wanda ya siyamun 💃💃💃😂😂😂
Filipino
0
0
1
13
DiJaNGaLa🩵
DiJaNGaLa🩵@H15M1551NGR1B·
Ina son nayi droping wani line mai zaffi, Amma ina tsoron kar amun Duka.😭🤧
Filipino
12
2
15
753
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
How introvert are you..,?
vermerlleey tweet media
English
13
5
31
1.2K
DiJaNGaLa🩵
DiJaNGaLa🩵@H15M1551NGR1B·
@ummusuha Subhanallah, yanzu haka zakiyiwa yan uwanmu, bakya so ta samu goma ta arziki 🤭🤧
Indonesia
1
0
0
12
DiJaNGaLa🩵
DiJaNGaLa🩵@H15M1551NGR1B·
Me as a Scientist watching two lovers cry in my Laboratory because they are both AS and can’t Marry, meanwhile they are both AA but I just decided to give them Fake results.
DiJaNGaLa🩵 tweet media
English
8
2
10
673
Adam Lubabatu
Adam Lubabatu@LubabatuAdam·
@ummusuha Ikon Allah ,meye kuma kafar zakara kuma jama’a 😂😂
Türkçe
1
0
0
52
Adam Lubabatu
Adam Lubabatu@LubabatuAdam·
Daga zuwa lalle,this woman just said toh “ akwai su maganin sanyi,tsumi,gumba,zuma dai da sauran su “ Nifa lalle kawai nazo😂😂
Filipino
43
13
122
8.1K
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
faɗi sunan Mutanen Da kuka haɗu a X kuma kakeso Ku haɗu A zahiri Ku Gaisa😁✍️
Euskara
53
17
136
6K
DiJaNGaLa🩵
DiJaNGaLa🩵@H15M1551NGR1B·
@ummusuha Subhanallah 😭😭😭 Karki kara ki barsu suyi soyayyar su inda rabo.
Türkçe
1
0
0
27