Khalid
2.8K posts

Khalid
@KhalidCipher
Web3 Explorer | Community • Content • DeFi • NFTs | Building in the shadows | Developer
Entrou em Ocak 2025
500 Seguindo137 Seguidores

📶 In the digital era, connection is everything.
@dtelecom is helping shape a world where communication is seamless, opportunities are endless, and innovation never stops. ⚡🌍
One network. Millions of possibilities. 🚀
#DTelecom #Telecommunications #Innovation #DigitalFuture
English

TRICKS OF GROWING YOUR X ACCOUNT
A yau mutane da yawa suna son su girma a X, amma gaskiyar magana ita ce, account ba ya girma haka kawai. Yana bukatar strategy, consistency, da kuma branding mai kyau.
1. Brand Your Banner & Profile Picture
Banner da profile picture su ne first impression ɗin account ɗinka. Ka tabbatar suna da kyau, professional, kuma suna nuna abin da account ɗinka yake nufi.
2. Set Up a Strong Bio
Bio ɗinka, ya kamata ya bayyana abin da mutane za su amfana idan suka bi ka. Keep it simple, clear and attractive.
3. Build Credibility
Blue tick ba dole ba ne, amma yana ƙara trust da credibility. Idan kana da damar samun verification, yana iya taimakawa wajen haɓaka account ɗinka.
4. Keep Posting Consistently
Kada ka yi posting yau sannan ka ɓace har mako guda. Consistency na ɗaya daga cikin manyan sirrin growth.
5. Engage With Big Accounts
Yi reply mai ma'ana a posts na manyan accounts. Kada ka yi "nice", "wow" ko emoji kawai. Ka bada contribution mai anfani domin mutane su lura da kai.
6. Reduce Unnecessary Following
Idan kana following mutane 2,000 amma followers ɗinka 50 ne kawai, hakan ba ya nuna natural growth. Ka rage following ɗin da ba su da amfani, ka mayar da hankali wajen gina audience naka.
7. Stop Excessive Reposting
Idan profile ɗinka cike yake da reposts 30, 40 ko 50 na wasu mutane, followers za su fi tuna original owner ɗin content ɗin fiye da kai. Create your own content. Reposting lokaci-lokaci ba matsala ba ne, amma kada ya mamaye account ɗinka.
8. Give Value, Not Just Credit
Mutane suna follow account ne saboda value. Ka rika sharing ideas, knowledge, updates, ko experiences da za su anfani mutane. Kada account ɗinka ya zama notice board na wasu mutane kawai.
9. Engage With Your Audience
Ka rika replying comments, answering questions, da interacting da followers. Social media is a two-way communication, ba posting kawai ba ne.
10. Be Patient
Growth ba ya zuwa overnight. Some accounts spent months or years before they became successful. Continue showing up, improving your content, and learning from your audience.
———————————
Final Words
If you want people to follow you, give them a reason to stay. Branding, consistency, engagement, da original content su ne foundation na successful account. Ka daina zama repost machine, ka fara gina identity naka. A hankali, mutane za su fara ganewa, su yarda da kai, kuma su zama loyal followers.
———————————
Remember: People follow content, but they stay for personality and value.
Bookmark, repost, like and follow
English

@phamartology Wow these is a big deal for you mate keep pushing more wins 🏆
English

@Stealthct_Storm @ch1lldev Everything iş challenging in these world to have to choose your challenge
English

In 2 years, Web3 will have created a new wave of self-made people online.
Which seat are you in right now?
A. On the sideline watching
B. Just getting started
C. Deep in the learning phase
D. Already in position
🔐 Where you start doesn’t matter. Where you’re going does.
#Web3
English

Shin kana ɗaya daga cikin wanda haɗa 5M impressions keba ciwon kai 😰
Harka fara tinanin yin give up 🤔 to zomu tattauna 👇
Abinda nalura dashi shine yawancinku bakuda haƙuri ne kuma kunasa gaggawa a abun wani kawai shi soyake acikin wata 1 yaga ya haɗa Afara biyan sa 😳
Haba malam Audu Haba malama Ameerah 🙄 abun bana gaggawa bane shiyasa akacema wata 3 😁
Kusani komai a space ɗinnan na haƙuri ne muddin kasan bakada juriya da haƙuri bazaka taɓa iya haɗa 5M impressions acikin wata 3 ba 🙅♂️
Kusani saida ya rage min saura kwana 3 a cikin wata 3 sannan na haɗa 5M Impressions 😥
Ɗaya daga cikin abinda zai sa ka haɗa 5M impressions shine jajircewa akalla kayi reply guda 200 ko 150 a kowace rana a ƙasan manyan accounts kamar
1. Japanese accounts
2. Football accounts
3. Celebrities accounts
Kawai ka jajirce ka jure zakaga amfanin jajircewar domin nima naga amfaninta
Saboda yanzu duk sata 1 bana samun ƙasa da 1.5M impressions 😁kuma banayin reply sama da 20 da duk rana a ƙasan manyan accounts
Wannan shine sakamakon jajircewar danayi a baya yanzu account ɗina yasaba koya nayi reply zai tafi viral a reply 1 zan iya samun sama da 100-200k-400k ƙarancin abinda nake samu a reply 1 shine 500-1k
Kada rubutun yayi yawa zamu cigaba da tattaunawa kawai kayi follow ka kunna notification 😁 kuma kayi sharing dom ƴan uwa sugani nasanma bazakayi ba koh 🙄

Indonesia
Khalid retweetou



















