M Abubakar
218 posts

M Abubakar
@Muhammad693823
Community manager|| airdrop hunter|| web3 marketer|| replay guy||
Присоединился Ocak 2026
168 Подписки63 Подписчики

@S_M_Danpullo Allah yabamu ikon cikawa da gaskiya
07063511651
Indonesia

Assalamu alaikum
Yau ranar Sada zumunci ce, duk abinda kake ya kamata ka ajiye ka je ka ziyarci yan uwanka ko da mutum 2 ne.
Ko kuma ka saka kati ka kira ko mutum 10 ne cikin ƴan uwanka da abokanka.
Idan kuma baka da ko kati toh ka ajiye lambar ka a comment in sha Allah za'a saka maka kati.
Amma sa'o'i ka rubuta kayi alkawarin zumunci zaka sada da ƴan uwanka da wata ƙwaila zaka je ka kira kayi ta mata karya ba
Sannan ka tabbata a yau zaka kira, sannan ka tabbatar MTN basa binka bashi.
Duk wanda ya ha'incemu baya cikinmu inji Manzon Allah (Sallallahu alaihi wa Sallam.)

Indonesia

A financial Market babu wani abu da yake yabama mutum freedom kamar trading ba ina kushe masu web3 jobs bane nima inayi idan yasamu amma asalin freedom ka iya trading
Trading skills da knowledge ake bukata web3 jobs kuma hustling zakayi tukkuna kasamu trading shine zakayi baka tare kasha wahala ba kasamu abunda kake bukata idan analysis dinka baiye failed ba
Zankwanta jiya da dare wan nan token din yana matakin degen na saka $30 akansa da zummar idan yayi dumping da safe na shiga da manyan kudi tashina kenan YANZU naga $30 ta kawo $64 profit 🔥📸

Indonesia

@aliy_almustapha @Abbanafrah @drmukty @auwalkhan104 @Abuhudairr @Dan1umma @Bobbol_web3 @al_musteyy @_Ummulkhair_ @Lady_Aysher @ADA_2_ Amin bihurmati jaddill husnaini
Indonesia

Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin ƙai.
Mun dawo fagen fama, muna roƙon Allah ya ƙarawa rayuwarmu albarka, kuma ya haɗa mu da arziƙinsa mai albarka, mai yalwa.
Ya Allah! Ka azirtamu da arziƙin da babu talauci a bayansa.
Ya Allah! Ka kare mu daga sharrin mahasada da ma-sharranta, na kusa da na nesa.
Ya Allah! Ka ƙara ɗaukaka darajarmu, duniya da lahira.
Ya Allah! Ka gafarta mana, gafarar da babu fushinka a bayanta.
Ya Allah! Ka biya mana dukkanin buƙatunmu na alheri.
Ya Allah! Ka ba mu zaman lafiya a ƙasarmu Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
Ya Allah! Ka azurtamu da kyakkyawan ƙarshe, kasa aljannah makoma a gare mu.
Yau, ba za mu samu damar gabatar da Space na "Web3 Friday Alphas" ba, saboda wani uzuri. Sai wani satin, in shaa Allah.
Barkanmu da Jumuah.
Ku yi like, retweet, domin sauran mutane su gani.
CC:
-EAA

Indonesia

Yaa kai mai karatu, lokaci yana zuwa wanda za'a ɗaukeka zuwa maƙabarta kamar yadda a ɗauko wannan dake a Hoto.
Shin wane irin shiri ka yiwa wannan ranar??
Yau idan mutuwa ta karɓi rayuwarka, shin kana ganin ayyukan da kake aikatawa za su fitar dakai daga azabar Allah?
Ka yiwa kanka karatun ta nutsu domin gyara gobenka.

Indonesia

Bama tare da Gomnatin Zalunci ta Tunubu da duk wanda yake tare da ita.
Allah ubangiji ya kifar da ita ya karya lagwanta ya turmusa hancin masu goya mata baya a cikin yashin kaskanci da tozarci.
Sister__@ana_herleemerh
Annabi SAW yace" "Ba'a biyayya ga shugaba Azzalumi makaryata masu cuta kuma duk wanda ya Taimaka musu akan zaluncin da suke yi ko ya gaskata su toh baya tare dashi" —Sheik Yahaya Haipan
Indonesia

Set a reminder for our upcoming Space with @BitgetAfrica.
Giveaway: $100 to be shared among 10 lucky winners.
Giveaway criteria: MUST retweet and follow Bitget Africa.
twitter.com/i/spaces/1aKbd…
English

@Mahmoudsardauna Idan hakan takasance toh antabka babban kuskure
Indonesia

@Mahmoudsardauna In sha Allah zamuyi duk me yiwuwa mugs munyi invest ko mu bamu mora ba yaya da jikiokin mu sa mora
Indonesia

@Mahmoudsardauna If you failed to plan you are planning to fail...
Act now
English

@Mahmoudsardauna Person go reach his grave with him own plans waiting for perfection to start 😂
English










