ทวีตที่ปักหมุด
Hamush
5.3K posts

Hamush
@itshamush
Crypto Trader, Web3 Enthusiast , Always in the replies,
Bauchi, Nigeria เข้าร่วม Ocak 2022
853 กำลังติดตาม494 ผู้ติดตาม

Can muka tsaya a gidan mai dan yin sallar La'asar, Baba yaja gaba yayi mana jam'in sallah a tunani na zai yi mana Raka'a biyu tunda muna kasaru ne kawai ya zarce zuwa raka'a ta uku, nan take na yanke sallar nida wasu, muka yi tamu sallar a Kasaru.
Bayan mun idar da sallar cikin girmamawa nace "Baba Allah ya yi mana sauki a halin tafiya mu gajarta sallah ya kayi Raka'a huɗu?"
Sai yace "ban ɗauko niyyar kasaru ba daga gida, ai sai an ɗauki niyya sannan ake kasaru'
Nan take na rufe bakina nace Baba kayi daidai😂😂😂
Indonesia

@itshamush All if you have full knowledge of it will give a lot of money
English

The internet is full of people pretending to be happy.
Meanwhile, some of the strongest people you know are silently fighting battles they never talk about.
Be kind.
A simple message, call, or “how are you really doing?” can save someone.
If this post finds you, I hope life becomes softer for you soon. ❤️
English

Assalamu alaikum
Wato da kasan yanda mutane suke zasuyi saurin mantawa da kai; wallahi da ka daina sabawa Allah don ka burgesu.
Idan kasan yanda jikinka ke saurin ruɓewa ya rududduge da ka daina saɓawa domin gina shi ta hanyar cin Halal da Haram.
Allah ka bamu ikon yin rayuwa mai cike da tsoronka da bin dokokinka.
Juma'at mubarak
Indonesia















