Jama a, malaman gidan nan musamman ma @bmjvermerlleey Azamanin daaa " kasan de ba a taba dinka hijabi ba To me matayen daa suke yafawa sufita amatsayin hijabi? Hijabin nan fa nazamani yana damuna ga zafi
SADIQ
5.2K posts

@sadiqrd
law, religion & history enthusiast | Exploring world politics | | Join me as we explore contemporary issues here and abroad.

Jama a, malaman gidan nan musamman ma @bmjvermerlleey Azamanin daaa " kasan de ba a taba dinka hijabi ba To me matayen daa suke yafawa sufita amatsayin hijabi? Hijabin nan fa nazamani yana damuna ga zafi

@the_virtous @bmjvermerlleey A farkon Musulunci, a zamanin Annabi Muhammad(SAW) mata sun yi amfani da sutura kala kala don kamun kai. Khimār na rufe kai da kirji, jilbāb riga ce ta waje mai rufe jiki, niqāb na rufe fuska, dir‘i doguwar riga ce ta ciki, izār kuma zani ne na ƙasa. Al muhim shine suturche jiki

Listen Girls, Don't let anyone gaslight you into marrying a broke man. I don't care what they call you gold digger, shallow, whatever. Stay far away from broke men. Stop letting these dusty men jeopardize their poverty into your life. You'll age fast, lose all your weight, and literally die young.

Zata raba mata da gidan miji.