Umar Muhammad Ogado
1.2K posts

Umar Muhammad Ogado
@umar_ogado
Poultry rearing 🦃🐔🐓. Arewa to the world 🌎, blue 💙 in the color, Chelsea now and always.
Nasarawa, Nigeria Tham gia Mayıs 2026
409 Đang theo dõi277 Người theo dõi

@Proud_Aboki Experience......but, ba zasu gane irin albarkan dake tattare da guy mara mata ba.....
Indonesia

@Khady_Bamalli Tou...Allah ya kyauta.
Matsalan malam bahaushe na da yawa.......
Indonesia

Wai me yasa Hausa duk abunda baiyi daidai da al’adar su ba sai suga wanan abun kamar ya sabawa addini?
Wannan mai sayarda waya don ya rungumi kanwar sa (uwa daya uba daya) shikenan abun ya zama surutu. Wasu jahilai har cewa suke wai Haram ne.
Yanzu a masu comments ɗinnan rabon da wani yabawa ƙanwarsa N500 ya manta ballantana siyamata lady care.
Dukkunbi kun mayarmana da Addini busheshshe babu wata rahama, kowa yaɗakko shashancinsa seyaji kamar addini yake.
Kuje kuga yadda larawa suke rungumar junansu, wannan ma yana kara dankon soyayya.
Ni a tunanina gani nake rashin kulawa da maza ke bawa ƙannan su mata da tsamesu a al'amuran su, yana daga cikin abinda yasa gurɓatattun mutane da ƙawayen banza suke tasiri a kansu.
Haba Malam Bahaushe, talauci ba hauka bane. Banzar al’adar ka kuma ba addini bace.

Indonesia

@Abu_Jawaadd It's sounds funny but, it's a bitter truth. Financial literacy is what most salary earners lack. Spend responsibly.
May Allah make it easier for us all.
English

@Daatu_mamman Congratulations 👏🎉
Indeed hard work do pays.....
English

@aa_idris911 Allah ya albarkaci sana'a, kasuwanci ko aikin da muke yi.
Indonesia

@bmjvermerlleey In most cases men tend to have more muscle than women which in turn accommodate weight.
English





















