Post

I.Khaleel
I.Khaleel@binMuhamma46803·
Maganar kace akwai gwamnati a kasar Nan Babu ita😭 Maganar kace mana zaka kare Fulani Babu ita 😭 tsakaninmu da wannan mutanen Allah yayi mana sakayya Allah ka kuntata masu Wanda sukeda damar daukar mataki akansu suka kyalesu ya Allah kayi mana maganin su.@officialABAT 😭
I.Khaleel tweet media
Indonesia
0
2
3
120
Paylaş