Yunus a Ahmad

1.6K posts

Yunus a Ahmad banner
Yunus a Ahmad

Yunus a Ahmad

@InusaGarba9

Beigetreten Aralık 2020
413 Folgt66 Follower
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
Bakayiwa mutane likes balle comments Amma kana complain mutane basa Engage dinka.. Anya kuwa kanada 🧠😂
Filipino
53
38
180
2.5K
Yunus a Ahmad
Yunus a Ahmad@InusaGarba9·
@Dongarrus1 Mudai da mukaji ciwo mu dauka Amma Kai kason ba abinda xasuyi
Indonesia
1
0
1
75
Abu-Sadeeq
Abu-Sadeeq@Dongarrus1·
@InusaGarba9 Sbd hukuma ta dau mataki tunda su suke da alhakin hakan kafin matasa mu dauka
Indonesia
1
0
7
545
Abu-Sadeeq
Abu-Sadeeq@Dongarrus1·
KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA GWAMNATI DA HUKUMA Wannan mutumi dan jihar Gombe ne, ya tsallaka layin da ba'a tsallakawa, ya fito fili yayi zagi mai muni ga Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) Mu masu bin doka ne, bama goyon bayan daukar doka a hannu, alhakkin Gwamnati ne da hukumomi su gaggauta nemansa domin ya fuskanci hukunci Idan ba'a dauki matakin doka a kansa ba, to kar a ga laifin Musulmai idan sun zartar masa da hukunci Rayukan mu da duk abinda muka mallaka fansa ne ga Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW)
Abu-Sadeeq tweet media
Indonesia
94
249
484
12.9K
Yunus a Ahmad
Yunus a Ahmad@InusaGarba9·
@RFI_Ha Yauwa sukuma Iran tunda sunfi kowa son sulhu da mutuwar xuciya sai su yadda ayi sulhun
Indonesia
0
0
0
17
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Isra'ila ta ce za ta ci gaba da yaƙi da Iran har sai ta cimma burinta rfi.my/Cbdc.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
6
1
58
802
I Z A L A
I Z A L A@el_uthmaan·
Uban Ango Uban Amarya Malam Ahmad Tijjani Yusuf
Indonesia
8
147
897
14.6K
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa@trtafrikaHA·
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce ya san irin wahalhalun da ake fuskanta sakamakon hauhawar farashin man fetur, inda ya buƙaci ’yan ƙasar da su ci gaba da kasancewa masu nuna ƙarfin hali, yana mai cewa har yanzu ƙasar tana cikin yanayi mai kyau idan aka kwatanta da wasu ƙasashe. 👉 trtafrika.com/hausa/article/…
TRT Afrika Hausa tweet media
Indonesia
3
0
13
222
FRIENDLY
FRIENDLY@Abdslmkn·
Bayan tsagaita wuta da Iran 🇮🇷 shugaban America Donald Trump ya zargi gidajen jaridar Nigeria da shafukan sada zumunta da yaɗa kalaman ƙarya a kansa.
FRIENDLY tweet media
Indonesia
5
15
19
185
Sardaunan Matasa ✊🏻
Tsakanin Albashi da Buge-Buge, wane yafi rike Aure Yanxu?🤔🎤
Sardaunan Matasa ✊🏻 tweet media
Eesti
34
7
99
2.8K
Leadership Hausa
Leadership Hausa@LeadershipHausa·
Shugaban ƙungiyar masu goyon bayan Asiwaju a yankin Kudu maso Yammacin Nijeriya, Dayo Adeyeye, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na iya lashe zaɓe a dukkan jihohi 36 na Nijeriya a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Leadership Hausa tweet media
Indonesia
8
1
22
729
RecruitmentPQ
RecruitmentPQ@RecruitmentPq·
TVET Stipend Payment Ongoing: FG Starts Cash Transfers Across Nigeria The Federal Government has begun disbursing ₦75,000 cash support in three phases to vulnerable households nationwide under the Renewed Hope Conditional Cash Transfer programme. Each beneficiary is expected to receive ₦25,000 monthly for 3 months, aimed at easing the impact of rising living costs. So far, over 9 million households have received the first payment, as the government targets 15 million households across Nigeria. The initiative is designed to provide immediate relief while supporting long-term poverty reduction. Have you received yours?
RecruitmentPQ tweet media
English
25
6
68
15.7K
Yunus a Ahmad
Yunus a Ahmad@InusaGarba9·
@LeadershipHausa Hmm Kai Amma Kuna bani dry leadership Da kyar talakawa suka jure mulkin dayan ma hmm
Filipino
0
0
0
9
Leadership Hausa
Leadership Hausa@LeadershipHausa·
Muna dakon sauraron ra’ayinku.
Leadership Hausa tweet media
Filipino
7
1
24
1.1K
BBC News Hausa
BBC News Hausa@bbchausa·
A cewar tsohon mai taimaka wa marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmed, ɗan tsohon shugaban ƙasar zai tsaya takarar ne bayan makonni yana shawara kan matakin. Wata wasiƙa mai ɗauke da sa hannun Yusuf ɗin ta karaɗe shafukan sada zumunta inda a ciki ya bayyana anniyar tasa.
BBC News Hausa tweet media
Indonesia
31
25
426
7.1K
Mohd Modey
Mohd Modey@sarkinnomaa·
"Tinubu yayi karatun Allo" :Sheikh Jingir
Mohd Modey tweet media
Indonesia
34
10
97
2.5K
RFI Hausa
RFI Hausa@RFI_Ha·
Tinubu ya amince da fitar da tiriliyan 3.3 don biyan basuka a fannin lantarki rfi.my/Cajy.x
RFI Hausa tweet media
Indonesia
11
5
113
2.4K