KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA GWAMNATI DA HUKUMA
Wannan mutumi dan jihar Gombe ne, ya tsallaka layin da ba'a tsallakawa, ya fito fili yayi zagi mai muni ga Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW)
Mu masu bin doka ne, bama goyon bayan daukar doka a hannu, alhakkin Gwamnati ne da hukumomi su gaggauta nemansa domin ya fuskanci hukunci
Idan ba'a dauki matakin doka a kansa ba, to kar a ga laifin Musulmai idan sun zartar masa da hukunci
Rayukan mu da duk abinda muka mallaka fansa ne ga Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW)
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce ya san irin wahalhalun da ake fuskanta sakamakon hauhawar farashin man fetur, inda ya buƙaci ’yan ƙasar da su ci gaba da kasancewa masu nuna ƙarfin hali, yana mai cewa har yanzu ƙasar tana cikin yanayi mai kyau idan aka kwatanta da wasu ƙasashe.
👉 trtafrika.com/hausa/article/…
Shugaban ƙungiyar masu goyon bayan Asiwaju a yankin Kudu maso Yammacin Nijeriya, Dayo Adeyeye, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na iya lashe zaɓe a dukkan jihohi 36 na Nijeriya a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
TVET Stipend Payment Ongoing: FG Starts Cash Transfers Across Nigeria
The Federal Government has begun disbursing ₦75,000 cash support in three phases to vulnerable households nationwide under the Renewed Hope Conditional Cash Transfer programme.
Each beneficiary is expected to receive ₦25,000 monthly for 3 months, aimed at easing the impact of rising living costs.
So far, over 9 million households have received the first payment, as the government targets 15 million households across Nigeria. The initiative is designed to provide immediate relief while supporting long-term poverty reduction.
Have you received yours?
A cewar tsohon mai taimaka wa marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmed, ɗan tsohon shugaban ƙasar zai tsaya takarar ne bayan makonni yana shawara kan matakin.
Wata wasiƙa mai ɗauke da sa hannun Yusuf ɗin ta karaɗe shafukan sada zumunta inda a ciki ya bayyana anniyar tasa.