Sabitlenmiş Tweet
AbbariouX
2K posts

AbbariouX
@Abbarius
Web3 Lover//Trader//Gamefi//Book reader//Medical Student🩸💉🅰️🅱️🅾️
Katılım Mayıs 2023
1.7K Takip Edilen231 Takipçiler
AbbariouX retweetledi

@Yusi0x @auwalkhan104 Allah yatemakemu ya doramu akan hanya ma daidaiciya
Indonesia

Web3 Jobs na daga cikin abubuwa masu sauqin koyo kuma masu saurin biya a wannan space din indai mutum ya nemi ilimi.
A cikin January 2025 da na fara neman ilimin Web3 Jobs, lock-in nayi, neman ilimi ba dare ba rana, wani lokacin Ina sauraren spaces zanyi barchi tsabar yadda na takura kaina.
A lokacin banzo da niyyar zan fara samun kudi cikin gaugawa a web3 jobs ba, na bada at least 6 months na neman ilimi.
Saboda nasan irin wahalar da nasha a Trading wanda shine babban abunda keyi wa mutanen mu ciwo, na iya trading sosai amma bani da capital mai nauyi, sai na yanke shawarar komawa Web3 Jobs domin samo jarin da zan cigaba da Trading.
Ni da na fara neman ilimin Web3 Jobs a January, but guess what! February 26 sai ga aikin raiding na samu, $7 per week.
A wannan aikin dana samu ba connection bani da followers a lokacin kuma, kai ko verified account banda shi, wannan aikin ne silar fara siyan premium dina a X.
Ba followers, ba connection, ya akayi na samu? Ilimin web3 jobs da na nema ne amsar.
Kafin a samu 2 months bayan na samu wancan aikin sai da ya zamto inada da aiki uku, $7 per week guda biyu sai kuma aikin moderator ana biyana $25 weekly.
Daganan fa na hango lallai akwai opportunities masu tarin yawa a aiki da Crypto Projects na fara maganar sa a nan facebook da twitter Ina bada dan qaramin ilimin da Allah y bani.
Haka muka fara koyawa free a DCTV Africa, mukayi kusan 2 months muna karatu, Ina koyarwa nima ina kara neman ilimi, again bayan şallar azumi muka kara wani free class din a Bitcova Academy.
Tsawon wannan lokacin muna ta bada ilimin neman job opportunities a twitter muna ta yin spaces da sauransu.
Daganan ne last 4 months idea na bude academy yazo mun, inda muka bude @TrustChain0, kuma alhamdulillah mun yaye first and second batch, wlh ban ta6a ganin mutane sun samu training na Web3 Jobs ba irin students dinmu, yau da kansu nemo aiki suke su kawo cikin group, congratulations kuwa idan ana gajiya tuni da mutane sun gaji a cikin group din nan.
Tabbas ba qaramar nasara mukayi a cikin 2025 ba, muna fatan Q2 ta zama lokacin nasarar mu, mu samu abun alkhairi da bamuyi tunani ba.
Kuma shawartar mutane har manyan mu da su nemi ilimi sosai na yin aiki da crypto projects, ana samun alkhairi sosai koda kuwa baka da followers ko connection indai da ilimin ana samun alkhairi
Allah yasa mu dace.
Indonesia

I used to feel shy about this mark on my leg...I used to wonder why it was even there. Until I came across a Hadith that changed my perspective forever.
The Messenger of Allah (pbuh) said:
" The fire will consume all of the son of Adam except the mark of prostration."
Now, I no longer see it as something to hide…
I see it as an honour. A sign of sujood. A trace of moments I placed my forehead before Allah.
What I once felt shy about, I now cherish with gratitude.
May Allah make our sujood a witness for us, not against us. Ameen
©️Saratu Yahaya

English

DAILY TRADING MOTIVATION! 📈💲
Good Day TRADERs🙏.
LET'S SETTLE THIS DEBATE RIGHT NOW ON RISK TO REWARD RATIO (R/R).
These Two HUMBLE AND PROFITABLE IDOLOS "Techriz" @Techriztm and "This Dax" @thissdax have something in common when it comes to RISK CONTROL IN FOREX TRADING:
" RISK MANAGEMENT AND CAPITAL PROTECTION".
However, I found some differences in their RISK TO REWARD RATIO (R/R) that got me thinking 🤔🤔.
Techriz prioritizes 1:5 RR max and Dax 1:2 RR max and both are extremely profitable and consistent.
QUICK QUESTIONS GUYS:
🎯 In your experience as a trader, what risk to reward ratio have actually made you profitable and consistent ⁉️.
🎯 Which one do you think has the most win rate⁉️
Techriz 1:5 RR OR Dax 1:2 RR


English




























