Alfusnain🫂

5.2K posts

Alfusnain🫂 banner
Alfusnain🫂

Alfusnain🫂

@Alfusnain2

Every block tells a story. Every wallet starts with a dream. Building my legacy in Web3, one transaction, one connection, one milestone at a time.

Katılım Kasım 2011
2.2K Takip Edilen673 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
Successfully bagged more $SUNUSI with the money I earned from the construction job I did with my boss. May Allah continue to help @SunusiMinjibir and the entire team behind this project. 🤲 May Allah elevate $SUNUSI to a $10M MC and grant success to everyone supporting it. May Allah accept our Du'a and bless your efforts.
Alfusnain🫂 tweet mediaAlfusnain🫂 tweet media
English
5
7
77
2.6K
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
Inji great Mentor, The African Bull 🐂 @SunusiMinjibir Samada mutane 22,000 ne suka saurari X Space da mukayi yau. Banda wayanda zasu saurari recording daga baya. Mun gode Mun gode Mun gode Up up $SUNUSI Ga hujja nan a ƙasa
Alfusnain🫂 tweet media
Indonesia
0
0
2
20
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
Subhanallah. Amma wannan ayi Ɗan heg*ya*. Shi kuma kalar tasa yaudarar kenan a masallaci. 😢 Ya Allah kar ka kama mu da laifin wawayen cikin mu. Allah mun tuba. 🙏
Indonesia
0
0
2
78
Aliyu Salisu
Aliyu Salisu@Aliyusalisu3945·
Zamu je $10m dinnan kawai kuyi hakuri Kuma kubamu hadinkai mucigaba da pushing wannan project din. 🚀🚀🚀🔥🔥🔥 We move
Aliyu Salisu tweet media
Indonesia
5
0
16
107
Crypto Solutions 🕊️
Crypto Solutions 🕊️@creptosolutions·
This isn't just crypto. It's digital history happening in public with $SUNUSI
Crypto Solutions 🕊️ tweet media
English
10
22
97
2.2K
S~M Ɗanpullo
S~M Ɗanpullo@S_M_Danpullo·
I will get a new router tomorrow in sha Allah and we will do this properly and more efficiently. Thank you guys for joining us, we will meet tomorrow
English
16
4
42
1.4K
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
A wannan space/AMA da ya guda na a yau da host @theafricanbulll @SunusiMinjibir , naji zuban ilmi, fikira , fasaha, dattako, gaskiya, mutuntawa, da sanin ya kamata daga bakin fasihi mamallakin wannan projec mai alfarma $SUNUSI . Dudda network ya ɗan bani matsala amma tabbas #SUNUSI da team dinsa suna da gagarimin shiri akan wannan project. Akwai tsare-tsaren da dama wanda duk me buƙata anyi record zai iya bibiyan shafin @creptosolutions don saurara comple , kusan awa 2hr akai. Abinda yafi burge ni shine sashin partnership, marketing da kuma burning na coin da za'ai, wanda bayaninsa zai zo daga baya. Ku daure ku sayi coin $SUNUSI , kamin yai tashin goron zabi. Yanzu yana dai-dai da mallaka. Kamin ya fara zuwa exchanges. Allah yai mana jagoranci a cikin wannan tafiya.
Alfusnain🫂 tweet media
Indonesia
1
1
9
159
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
Successfully bagged more $SUNUSI with the money I earned from the construction job I did with my boss. May Allah continue to help @SunusiMinjibir and the entire team behind this project. 🤲 May Allah elevate $SUNUSI to a $10M MC and grant success to everyone supporting it. May Allah accept our Du'a and bless your efforts.
Alfusnain🫂 tweet mediaAlfusnain🫂 tweet media
English
5
7
77
2.6K
Abubakar Muhammad Abdullahi
CLARITY ACT TA SHIGA MATAKIN ƘARSHE!🔥 Majalisar Dattawan Amurka za ta koma aiki ranar 13 ga Yuli gobe kenan, tana da kusan kwanaki 20 kacal kafin hutun 7 ga Agusta domin amincewa da dokar. Ga yanda al'amura suka tsaya: 1. Har yanzu ba a tsara ranar kaɗa ƙuri'a ba, kuma ana jiran a fitar da cikakken sabon tsarin dokar. 2. Babban abin da ke jinkirta dokar shi ne saɓani kan ƙa'idojin ɗabi'a (ethics), inda wasu ke son a hana shugabanni da jami'an gwamnati cin gajiyar Crypto yayin da suke kan mulki. 3. Akwai kuma muhawara kan kare masu gina software daga wasu dokokin kuɗi, da kuma ko Crypto Exchanges za su cigaba da biyan riba ga masu riƙe Stablecoins. A halin yanzu, ƴan Republican na buƙatar ƙarin kuri'un Democrat domin dokar ta wuce, amma har yanzu kaɗan ne suka nuna goyon baya a fili. Idan aka amince da CLARITY Act, za ta samar da cikakkiyar doka mai fayyace yadda za a kula da Crypto a Amurka. Hakan zai ƙarawa manyan kamfanoni da masu zuba jari kwarin gwiwar shiga kasuwar. Amma idan ta gaza kafin hutun Majalisar, yiwuwar dokar ta rage karsashi sosai, kuma kasuwar Crypto za ta cigaba da fuskantar rashin tabbas. Kun gane sosai Web3 guys?
Abubakar Muhammad Abdullahi tweet media
Indonesia
10
3
28
493
Alfusnain🫂
Alfusnain🫂@Alfusnain2·
@theafricanbulll Hello 👋 everyone in the house. I wish you best. My best regard to our mentors here. x.com/i/status/20763…
Alfusnain🫂@Alfusnain2

Successfully bagged more $SUNUSI with the money I earned from the construction job I did with my boss. May Allah continue to help @SunusiMinjibir and the entire team behind this project. 🤲 May Allah elevate $SUNUSI to a $10M MC and grant success to everyone supporting it. May Allah accept our Du'a and bless your efforts.

English
0
1
8
209
Dr. Kabir Hussain
Dr. Kabir Hussain@kabiru_hussain·
Other Devs are Hiding Behind their CA But our Dev $SUNUSI is open to everyone CT The integrity is top notch💯 $SUNUSU is not just a meme but beyond that with global community driven movement🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂
Dr. Kabir Hussain tweet media
English
2
36
123
1K
Azland🪴
Azland🪴@abumanap10·
My yesterday's engagement rate is 30.48%. Am I cooked or still making good progress?
Azland🪴 tweet media
English
31
2
43
586