علي رضوان ابراهيم

45.3K posts

علي رضوان ابراهيم banner
علي رضوان ابراهيم

علي رضوان ابراهيم

@Aliyutsiga

The fear of Allah is the Highest Wisdom || Agriculture is profession of hope || VMEBAHEY

Katsina Katılım Şubat 2011
779 Takip Edilen360 Takipçiler
Sister__
Sister__@ana_herleemerh·
I really want to know the corellation between Hausa Zalla agitators, Burkutu indijiniyos and Yam leg
Sister__ tweet media
Filipino
18
12
46
1.1K
Aboki Nagari
Aboki Nagari@Aboki_Nagari·
Sallah Rams Available. Balami breed 💯💯 Price:1.6M each Location: Kano Delivery: Nationwide.
Aboki Nagari tweet mediaAboki Nagari tweet mediaAboki Nagari tweet mediaAboki Nagari tweet media
English
18
17
113
13.4K
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
Tsakanin karamin yaro Namiji da karamar Yarinya mace wanne yafi shiga rai?
vermerlleey tweet media
Filipino
64
25
187
11K
Web3PSS
Web3PSS@Web3PSS·
@AlhafizNafiu I doubt aiyukanmu na zahiri da kalaman bakunanmu ayau wallahi. Shine rashin sani ne, ganganci ne, ko izgilanci ne lamarin mutanen mu ayau?😪
Indonesia
2
0
1
34
رغد العتيبي
رغد العتيبي@raghadd1250·
مامعنى كلمة ( مَّوْضُونَةٍ ) الواردة في الآية؟
رغد العتيبي tweet media
العربية
31
29
397
77.6K
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Daga shafin wani lawyer 👇 Bello Iliyasu yace: Yau sati biyu cif wanda yarinyar nan take korafi a kansa ya same Ni akan yana son in yi masa karar ta a kotu cewa tana ci masa zarafi da ɓata masa suna. Yace abun ya kai da har taje gidan sirikansa ta masa tijara. Na tambaye shi me ya hada su yace duk akan rigimar gidan haya ne da tace ya samo mata zata kama a Abuja. Shi kuma ya haɗa su da agent suka bashi kudi 6 million daga baya kafin su tare aka ƙarawa gida kudin haya. Ita kuma tace ta fasa a dawo mata da kuɗin ta. Agent ya dawo da 3 million saura 3 million. Akan balance din ne take ta masa tijara. Tunda nasan yana da hali sai na bashi shawarar kawai ya bata kudin mana a wuce gurin, shi kuma ya rantse cewa ko sisi bazai bayar ba tunda kudi suna gurin Agent. a ƙarshe dai na bashi shawarar kada yayi Shari'a da ita akan wannan. gwara ya taya ta a karbo mata 3 million dinta. Dazu ya kira ni yake gaya min cewa gashi har ta kaishi Barkete Family wai tace ma soyayya suke, da na tambaye shi wai dama ba soyayya suke ba, nan ma ya rantse cewa shi basu taba wata soyayya ba, hasalima shi ba type dinsa bace. Duk da dai ban gane me yake nufi da hakan ba. a ƙarshe dai na sake bashi shawara da kada yayi Joining issue da ita, ya taimaka mata kawai a karɓar mata ragowar kudin ta. Abinda yasa na baku wannan labarin shine, shawara zan baku. Duk irin gaskiyar ku, kada ku sake kuyi faɗa da Mace. watakil sai an gama yi muku dukan tsiya kafin daga baya a gano kuna da gaskiya!
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
Indonesia
40
8
110
14K
BabaSadiq😎
BabaSadiq😎@Babasadieq·
Idan Allah yabaka mulkin sai muga dan kutumar uban dazai hana Talban Dai In sha Allah 👍🏻
Indonesia
109
58
496
65.3K
Abu Twins
Abu Twins@abu_twinss·
Wai shi wannan dama har yanzu yana da mabiya ne? 🤭😂✍️
Abu Twins tweet media
Indonesia
72
5
70
4.8K