Sabitlenmiş Tweet
🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚
61.2K posts

🗣️🎙️baHaushe-Mai-banHaushi🤑WOF-32💚
@Aljanimotsi
Stop fooling the fool one🤗
Katılım Nisan 2011
6.8K Takip Edilen34.8K Takipçiler

@bbchausa Yanzu muke samun labari
Asibitocin da ke Turai da Nan gida
Duk sun cika maƙi da magoya bayansu
Hawan jini duk 🥵=280
Indonesia

Wasan bai yi wa Arsenal, ta ɗaya a kan teburin Premier daɗi ba.
Sakamakon wasan na nufin yanzu saura maki uku tsakanin Arsenal ta ɗaya da City ta biyu a kan teburin Gasar Premier, yayin da City ke da kwantan wasa ɗaya, kuma saura wasa biyar a kammala gasar.
Wanne abu ne ya fi ba ku mamaki a wasan?

Indonesia

@Adhekunbi @boye4christ2006 As she was cumming, she was going.
Sad.
English

@UmmahYh_ Ku ne sila
Hadiza ta
Rikiɗe 🙆🏻♂️
Indonesia

@bbchausa Mu magoya baya mun ce 🗣️🎙️ b ama so
Indonesia

Man Utd na son Mac Allister, An yi wa Arsenal tayin Nico Williams
bbc.in/4tN4uMH
English

@Faridatu001 I'll for BAT this Ramadan
Allah ya shirye shi ya cika alƙawari
Indonesia

@Elham_Nura We go dey fo VIP section in Heaven
English

@Dongarrus1 Wannan post an bashi matakin PG🤗🤣
English

@_mai_daraja Ni dai ban cewa komai a nan
Indonesia

Kwankwaso ko Abba: Wa ƴan Kwankwasiyya za su bi?
bbc.in/4siJufZ
Indonesia

@bbchausa Duk abun da ya sa burgu shiga wuta tabbas🫤
Indonesia

Shugaban Ƙaramar Hukumar Tangaza Isa Saleh Bashir ya shaida wa BBC cewa an kai hare-hare cikin daji kuma sansanonin ƴan ta'adda ne.
Daga cikin wuraren da aka kai wa hare-haren sun haɗa da wani ƙauye da ake kira Tandami.
Ƙarin bayani - bbc.in/4axKFSn

Indonesia






















