Sabitlenmiş Tweet
Akhiyusuf
1.5K posts

Akhiyusuf
@AlsheikhBeen
🚀 Navigating the frontiers of #Web3 & #Crypto | Blockchain Enthusiast | Building decentralized futures | Innovator & disruptor | Let’s decode the decentralize
Katılım Ağustos 2025
226 Takip Edilen264 Takipçiler

⚠️ Sanarwa Ga Community
Abin takaici, Space ɗinmu na yau bai tafi yadda muka tsara ba kuma bai cika expectations ɗin da muka yi ba. Mun san da yawa daga cikinku kun shigo ne domin samun ilimi da anfani.
Domin kaucewa irin wannan matsala nan gaba, mun yanke shawarar mayar da discussions, updates, da sauran activities ɗinmu zuwa Telegram inda za mu fi samun sauƙin sadarwa da ingantaccen engagement.
Ku kasance tare da mu ta joining Telegram 👇
🔗 [ t.me/wazobiacryptoo]
Mun gode da fahimta da goyon bayan ku 🙏
WAZOBIA CRYPTO@wazobiacryptoo
🔴 MUN FARA LIVE YANZU! 🔥 Twitter Space ɗin mu akan ALL ROUND ONCHAIN TRADING ya fara yanzu 🚀 Idan kana son koyon onchain trading, Dex strategies, meme coin opportunities da sauran crypto alpha, wannan shine lokacin ka. Kar ka bari a baka labari 👇 Ku shigo ku saurara, kuyi tambayoyi, ku 💯 x.com/wazobiacryptoo…
Indonesia


@AlsheikhBeen Brush chilling on the grass knowing his bag is working for him
English

















