CITAD Hausa

82 posts

CITAD Hausa

CITAD Hausa

@CitadHausa

Cibiyar Bunkasa Fasahar Sadarwa da Cigaban Al'umma (CITAD)

Katılım Şubat 2021
106 Takip Edilen124 Takipçiler
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Ko kun san cewa riga-kafin allurar korona tana taimakawa wajen kare mutane daga faɗawa cikin rashin lafiya magashiyan idan aka kamu da cutar? Maza ku hanzarta ku karɓi allurar domin kaucewa kamuwa da wannan cuta da ta addabi duniya! Wannan saƙo ne daga CITAD RADIO @macfound
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
1
1
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Ku kasance da @ICTAdvocates a yau Alhamis da misalin ƙarfe 2 na rana, inda zamu tattauna da @Aliyussufiy babban mai yin sharhi a jaridar @HumAngle_ Maudu'in da zamu tattauna shi ne yadda matsalar tsaro ta shafi rabon allurar riga-kafin Korona @YZYau
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
4
7
0
CITAD Hausa retweetledi
Yunusa Ya'u
Yunusa Ya'u@YZYau·
So many schools without teachers, so many schools producing teachers and too many young people with NCE roaming the streets looking for teaching jobs and yet the govt that acknowledges shortage of teachers and funds the production of more teachers is not willing to employ them
English
1
8
19
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
A kakokarin ta na ganin ta magance cin zarafin mata a shafukan intanet, tare da cike gibi da ke tsakanin su da maza, @CitadHausa za ta ba da horo na tsawon kwanaki 2 akan wannan al’amari. Taron mai taken Bauchi Feminist Internet School, zai gudana ne a Bauchi
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
5
8
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Babban daraktan @CitadHausa Mal. @YZYau ya ke gabatar da sababbin littattafan da cibiyar ta wallafa, inda littafi na farko ke magana akan kalaman batanci wato Hate Speech sai kuma dayan da ke magana akan harkokin tsaro mai suna Compromised State.. @a_sabo12
CITAD Hausa tweet mediaCITAD Hausa tweet media
Indonesia
1
7
20
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Jami'an @CitadHausa ke nan a lokacin da su ka kaiwa babban Sakataren hukumar @NhrcNigeria ziyara ta musamman a ofishinsa. A lokacin ziyarar an tattauna muhimman batutuwa da su ka shafi samar da zaman lafiya mai ɗorewa da sauran al'amura @YZYau @a_sabo12
CITAD Hausa tweet mediaCITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
4
12
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
A cigaba da kawo muku tattaunawa ta musamman akan amfanin riga- kafin allurar cutar Korona, a wannan makon CITAD za ta tattaunawa da @galakxy21 akan abubuwan da ya kamata al'umma su sani game da riga - kafin korona @a_sabo12 @YZYau @ICTAdvocates @IIEglobal
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
7
6
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Sabon Littafin da ke bayani akan kalaman batanci da kan haifar da Kiyayya a tsakankanin al'umma tare da tayar Tarzoma, wanda @YZYau da @JibrinIbrahim17 su ka wallafa shi
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
1
10
10
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
A yau Alhamis za mu kawo muku tattaunawa ta musaman akan magance cutar Korona tare da Malam Ado Sunusi Sabongida wadda zai tattauna akan yadda za a wayar da kan masu buƙata ta musamman akan allurar rigakafin Korona. @a_sabo12 @kamalkano @YZYau @sgida8
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
7
4
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
Babban Daraktan Cibiyar Bunƙasa Fasahar Sadarwa Da Cigaban Al'umma CITAD, Injiniya Yunusa Zakari Ya'u ya ke gabatar da jawabin maraba a gurin wani taron wayar da kan mazauna yankunan karkara da ke birnin tarayya Abuja. @YZYau @a_sabo12 @kamalkano
CITAD Hausa tweet mediaCITAD Hausa tweet mediaCITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
8
6
0
CITAD Hausa retweetledi
Yunusa Ya'u
Yunusa Ya'u@YZYau·
In the social science classrooms of Nigerian politicians, feudalism is no longer a social system of production that has been superceded by capitalism but an ethnic marker, even when same scholars will fall to the ground to greet their local relics of feudalism@JibrinIbrahim17
English
0
3
4
0
CITAD Hausa
CITAD Hausa@CitadHausa·
A wannan makon a cikin tattaunawarmu akan magance cutar annobar Korona wacce muke kawo muku ita mako-mako, wannan makon zamu karɓi baƙuncin Malam Ado Sunusi Sabongida wadda zai tattauna akan yadda za a wayar da kan masu buƙata ta musamman akan allurar rigakafin Korona. @sgida8
CITAD Hausa tweet media
Indonesia
0
5
4
0