Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭

1K posts

Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 banner
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭

Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭

@HackathonHausa

Hausa Hackathon Africa for digital inclusion for better Education and agriculture in Hausaland https://t.co/Yvxx3Wj6iN.

Paris Katılım Temmuz 2020
1.5K Takip Edilen964 Takipçiler
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
GARBA Moussa (Dr.)
GARBA Moussa (Dr.)@GarbaMussa·
Jawabin Dakta Moussa Garba yayin ziyarar Sarkin Daura a Faransa Ni ina aiki a Bankin Faransa, Watau galibin ayyukan da muke yin bincike sosai kan dangantakar harshe da kwamfuta, abin da ake kira NLP. A yau, ana iya tattara harsuna, a nazarce su, a kuma shigar da su cikin na’urori, har da harshen Hausa. Na san kowa ya san abin da ake kira kirkirariyar basira ( Chat GPT) Harshen Hausa ya bunƙasa tun da farko ta hanyar rubutun Ajami, sakamakon hulɗarsa da duniyar Musulunci da kasar Hausa suka samu. Wannan rubutu ya ba da dama a yada ilimi, addini da al’adu cikin Hausa tsawon ƙarnuka. Daga baya kuma, bayan zuwan Turawa, rubutun boko ya bayyana, ya kuma ƙara faɗaɗa rubuce-rubuce da ilimi a Hausa. Saboda haka, Hausa ta shiga cikin na’urori: waya, kwamfuta, manhajoji da basirar wucin gadi. Wannan babbar nasara ce. Amma akwai haɗari: Turawa suna saka kuɗi da ƙarfi wajen tattara da nazarin harsunanmu, wani lokaci fiye da mu kanmu. Idan ba mu tashi tsaye ba, za mu zama ’yan kallo a cikin harshenmu. Mu yi alfahari da harshennmu na Hausa. Mu mutunta tsarin rubutunta. Kuma mu rungumi fasaha da kwamfuta, domin a wannan zamani, babu harshen da zai ci gaba ba tare da su ba.
Indonesia
0
1
1
186
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭
Jawabin Dakta Moussa Garba yayin ziyarar Sarkin Daura a Faransa Ni ina aiki a Bankin Faransa, Watau galibin ayyukan da muke yin bincike sosai kan dangantakar harshe da kwamfuta, abin da ake kira NLP. A yau, ana iya tattara harsuna, a nazarce su, a kuma shigar
Indonesia
0
0
0
81
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
Abdulbaqi Jari
Abdulbaqi Jari@Bahaushee·
Wasu daga cikin sunayen Hausawa da har yanzu ake amfani da su
Indonesia
7
31
108
4.7K
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭
Daura uwar ƙasa, Garin tarihi, gado na sarauta! Daura ta Kusugu, rijiyar jarumta, Inda Bayajidda ya sare maciji, Tsoro ya gudu, jarumta ta zauna! Daura ta Daurama, sarauniya mai kima, Garin asali, ginshikin Hausawa. Daga nan haske ya bazu, Tushen Hausa suka tashi,
Indonesia
0
0
0
115
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
GARBA Moussa (Dr.)
GARBA Moussa (Dr.)@GarbaMussa·
Da farko, Sheikh Ridwan ya yi addu’a ga ƙasar Ghana da kuma yankin Ashanti. Daga nan kuma ya yi addu’a ga Sarkin Ashanti na Ghana, inda ya yi masa nasiha cewa abin da ya fi dacewa shi ne a mika komai gaba ɗaya ga Allah Maɗaukakin Sarki. Shi mutum, Allah ne Ya halicce shi kuma Shi ne Maigidan sa. Idan aka mika mutum a hannun mutane, suna iya sake shi ko su bar shi a kowane lokaci. Amma idan Allah Ya ba ka kariya, Ya tsare ka, to za ka kasance cikin amincin Allah daga duk wani sharri. Haka kuma, ya yi addu’a cewa Allah Ya tsare Sarkinmu na yankin Ashanti, wanda shi ne Sarkin Sarakuna na Ghana. Shi ne kuma mai ba Shugaban Ƙasa shawara ta musamman a wasu lokuta, kuma shi ne ke kula da harkokin zaman lafiya a faɗin ƙasar Ghana baki ɗaya. Saboda haka, na yi masa addu’a cewa Allah Ya sanya shi kamar babban tudu mai ƙarfi, wanda babu wani abu da zai iya girgiza shi ko ture shi. Wannan ita ce addu’ar da na yi masa. Was-salām. Haka kuma, na yi masa addu’a cewa Allah Ya shiryar da shi, Ya kuma ba shi ikon karɓar Musulunci a wata rana. Shukran.
Indonesia
0
1
1
83
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭
➡️ وعليه، فإن **الهوية الهوساوية** تظهر في المصادر العربية القديمة **من خلال الدويلات والمدن**، لا بوصفها اسمًا إثنيًا جامعًا في تلك الفترة المبكرة.
العربية
0
0
0
66
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
GARBA Moussa (Dr.)
GARBA Moussa (Dr.)@GarbaMussa·
God blesss tunibu
GARBA Moussa (Dr.) tweet media
English
0
1
1
81
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
ZIGUI MAMADOU
ZIGUI MAMADOU@ZIGUIMAMADOU5·
Au cours de cette journée, TALON a envoyé des émissaires à 3 reprises pour nég0cier avec les įnsũrgés.Le lieutenant TIGRI a refusé !!!
ZIGUI MAMADOU tweet mediaZIGUI MAMADOU tweet media
Français
28
29
246
13.8K
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
Brant
Brant@BrantPhilip_·
Eleven Nigerian military personnel are currently being held by the Burkinabe military regime in Bobo-Dioulasso, southwest Burkina Faso, after their aircraft conducted an emergency landing while "violating AES airspace".
Brant@BrantPhilip_

The AES claims a Nigerian Air Force C-130 aircraft violated Burkinabe airspace and conducted an emergency landing in Bobo-Dioulasso, Burkina Faso today, the statement says that any unauthorized aircraft violating AES airspace will be neutralized.

English
583
1.6K
4K
2.8M
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
Le Niger en Marche
Le Niger en Marche@NigerMarche·
Investiture du Président Ouattara : SEM Issoufou Mahamadou, ancien Président du #Niger, Champion de la #Zlecaf et la Grande Muraille Verte, accueilli à #Abidjan en par le Premier Ministre ivoirien. Présence marquante d’un homme d’État engagé pour l’unité en #Afrique.
Français
2
10
75
23.1K
Hausa Hackathon Africa 🇫🇷 🇳🇪 🇳🇬 🇨🇲 🇬🇭 retweetledi
Ozor Ndi Ozor
Ozor Ndi Ozor@OzorNdiOzor·
Moment Burkina Faso deployed their drone against a massive gathering of jnim terrorist in what appears to be a base the group raided. This was the faith of those massive jnim terrorist horde raiding bases. One Uncle said that bombs can’t penetrate bush were bandits leave.
English
265
2K
8.1K
824.8K