MUdajeje

11.1K posts

MUdajeje banner
MUdajeje

MUdajeje

@MUdajeje

ICT // BME // Web3 Enthusiast // AMB @STON.FI // CITIZEN @ONBOARD3

somewhere in Nigeria Katılım Mayıs 2018
783 Takip Edilen411 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
MUdajeje
MUdajeje@MUdajeje·
ADDU’A gaskuwan mulusmi.
Indonesia
2
4
17
973
MUdajeje retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Wa yake tsare mini Kuɗina a kasuwar NGX 🇳🇬? Amsa: SEC - Securities Exchange Commission. SEC ita ce babbar regulatory body da ke kula da NGX, tun 1979. ✅ SEC ke bawa brokers (dillalai kamar Bamboo, Meristem) lasisin aiki. ✅ SEC ke kare masu saka hannun jari daga zamba irin na insider trading (trading ta hanyar amfani da bayanai na sirri wanda jama'a basu sani ba). ✅ SEC ke tsara dukkan rules tare da NGX: kamar rules na shiga kasuwar NGX. Saboda haka irin kariya da CBN, NDIC ke bawa masu zuba kuɗi a Bankuna, irinsa SEC take bawa irina irinka masu zuba hannun jari a NGX. Ina fatan wannan rubutu ya amsa tambayarka/ki. ngxgroup.com sec.gov.ng
Mahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
15
15
73
1K
Sardaunan Matasa ✊🏻
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Both the father and the daughter have passed away. May Allah forgive them, grant them mercy, and admit them into Jannatul Firdaus.💔🙏
Sardaunan Matasa ✊🏻 tweet mediaSardaunan Matasa ✊🏻 tweet media
English
119
118
884
52K
MUdajeje retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Kalmomi 10 da muke amfani da su a STOCKS - PART 2 1. KYC - Know your Customer: Takardu da BVN da NIN da kake bawa Broker don ya tantanceka, kafin ka fara zuba jari a kasuwar NGX. 2. Investor: Wanda yake zuba jari a kasuwar hannun jari, kamar Investor Sabinus 😂 3. Insider Trading: Siya ko sayar da hannun jari ta amfani da bayani na sirri wanda jama'a ba su sani ba. Haramun ne — akwai horo mai tsanani daga SEC. 4. Diversification: Rarraba hannun jarinka a kamfanoni daban-daban don rage haɗari. Kada ka saka ƙwai 🥚 duka a kwando ɗaya 🧺. 5. Annual Report: Rahoto na shekara-shekara da kamfani ke fitarwa — yana nuna riba, asara, da shiri da kamfani ke yi. 6. Stockbroker: Mutum ko kamfani da ke sayen ko sayar da hannun jari a madadin ka a NGX. Su ne tsakaninka da kasuwa. Misali Bamboo, Meristem da Chaka ds. 7. Liquidity: Sauƙin sayar da hannun jari ka dawo da kuɗinka cikin sauri. Hannun jarin FUGAZ da NGX30 suna da high liquidity. 8. FUGAZ: First Bank, UBA, GTBank, Access Bank, Zenith Bank. Manyan Bankunan da suke da tasiri wajen juya tattalin arzikin kasarmu 🇳🇬 9. Index: wani ma'auni da ake amfani da shi don duba yadda kasuwar hannun jari ko wani rukunin kamfanoni suke yi gaba ɗaya. Misali: NGX30, mauni ne dake duba manyan kamfanoni 30 na NGX, akwai NGX Oil & Gas Index, yana auna kamfanoni na man fetur — SEPLAT, ARADEL, ETERNA, ds. 10. ASI - All Share Index: Babban ma'aunin duk kamfanoni da ke cikin NGX. Ya isa, ko a kara? Shin wane kalma ka karu da ita a wannan rubutun? Mu tattauna 👇
Mahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
21
25
97
2.1K
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Drop hello 👋 for 250+ Blue tick organic mutuals.
Mahmoud Sardauna tweet media
English
144
17
260
2.4K
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
"At "₦500, is MTN still worth it?" "At ₦700, is MTN still worth it?" "At ₦900, is MTN still worth it?" "At ₦1,000, is MTN still worth it?" MTN At ₦5,000 "I wish I bought earlier ". People will always find excuse not to start investing. ₦2k, ₦3k, ₦5k biko, please start. Ahaaa! MTN will give us Dividend on 5th MAY (tomorrow).
English
22
20
147
3.9K
Adam Muhammad Mukhtar
Adam Muhammad Mukhtar@EngineerAdam123·
Yesterday, Channels TV interviewed Dangote and asked why his cement and other locally produced goods are expensive. Here’s what he said: “All the companies you know under me spend at least ₦95 billion every single month on diesel alone. The cement plant in Obajana alone consumes about 50 million litres of diesel every month. At the end of the year, our total diesel cost is over ₦1 trillion annually. That’s not a small amount that people can ignore. So the cost of our products, especially cement, has to be high because from production to distribution, we rely heavily on diesel.” That was Dangote’s explanation. Now think about it. A man spending over ₦1 trillion yearly just on diesel, not even counting maintenance, staff salaries, allowances, taxes, and other expenses. Do you even understand what ₦1 trillion means? 😒 For comparison, Jigawa State with a population of over 8.2 million has never had a ₦1 trillion budget till today. With all this wealth, Dangote still has just his three daughters. May God protect us from poverty in this world and the hereafter. 👌
Adam Muhammad Mukhtar tweet media
English
253
435
2.5K
294.7K
MUdajeje
MUdajeje@MUdajeje·
You don’t see the infrastructure but you feel it. STON.FI + Omniston bring smarter liquidity and routing to TON, making every swap a bit more efficient. Small details, big impact.
MUdajeje tweet media
English
0
0
0
8
MUdajeje retweetledi
STON.fi
STON.fi@ston_fi·
gm stonfiers be honest — how was your weekend? 👇
English
51
8
86
1.7K
MUdajeje retweetledi
STON.fi
STON.fi@ston_fi·
TON Fees Cut 6×, and swaps on STON.fi got cheaper! TON’s latest upgrade reduces network fees by ~6×. 💎 Numbers behind this update: • Cheaper on-chain actions: fees went down to about ~$0.0005 per transaction • That’s about 6× cheaper, or roughly 83% lower fees! 💡 Consider a simple TON ⇄ USDt swap: • Before: ~0.0292 TON (≈ $0.039) fee • Now: ~0.00487 TON (≈ $0.0065) fee Want to feel it in practice? 👇 #TON #STONfi #DeFi
STON.fi tweet media
English
23
16
68
2.1K
Umar Gombe
Umar Gombe@umargombe·
Innalillahi wa’inna ilahi raji’un! Saleh mutumin kirki ne mai zumunci. Allah Ya jikansa Ya jaddada rahama ga iyayenmu Yasa mu çıka da imani. Amin
Umar Gombe tweet media
Türkçe
14
19
93
2.5K
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON@ProfIsaPantami·
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un! Muna mika ta'aziyyar rasuwar Alhaji Yusuf Hamma Saleh (Yaya). Muna mika ta'aziyyar mu zuwa ga iyalai da yan'uwan marigayi, musamman Alhaji Abdulkadir Hamma Saleh. Muna rokon Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsa tare da iyayenmu da malamanmu da yan'uwanmu da aminanmu da zurriyyarmu.
Prof. Isa Ali Ibrahim, CON tweet media
Indonesia
32
22
188
7.4K
MUdajeje retweetledi
I Z A L A
I Z A L A@el_uthmaan·
Hadeeb Ibn Abi Balta’ah - Shiekh Ahmed Tijjani Yusuf Guruntum
हिन्दी
1
46
174
1.7K
Binance
Binance@binance·
describe your weekend with a GIF.
English
856
48
894
137.7K
MUdajeje retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
A halin yanzu muna da stocks guda 146 a kasuwar NGX. 40+ stocks HALAL ne a halin yanzu, suna wakiltar kusan kashi 46% na kuɗin kasuwar NGX. Sannan akwai Sectors guda 11. - Financial Services - Consumer Goods - Industrial Goods - Oil & Gas - Telecommunications - Agriculture - Healthcare - Construction / Real Estate - Services - Natural Resources - ICT -------------------- A yanzu haka Sectors guda huɗu (4) suke jan kasuwa: - Banks/Financial Services, - Industrial goods, - Telecoms, - Oil & Gas. ✅ Manyan sectors zasu baka steady growth. ✅ Kananan zasu baka quick gains idan ka dace. -------------------- Diversification (raba-kafa) A babin diversification kada ka tara stocks sama da biyu wanda suke karkashin sector ɗaya. - Saboda kana tara risk, idan aka sami changin a kudurin gwamnati, zai yi affecting ɗin portfolio ɗinka sosai. - Idan sector ya ja baya, duk stocks ɗinka zasu grigiza. - Ana iya samun cinkoso a sector ɗaya, sai nasararsu ya dakushe. --------------------- Misali: BUA FOOD da DANGOTE SUGAR da CADBURY da NESTLE da NASCON (Consumer goods) Ko MTN da AIRTEL (Telecoms) Ko SEPLAT da ARADEL da CONOIL da ETERNA (Oil & Gas) Ko LAFARGE da WAPCO da BUACEMENT da DANGOTECEM da JULIUS BERGER (Industrial goods) Ko FIDSON da May & Baker (Health) -------------------- A wannan kasuwa, ba wanda ya fi kowa ilimi ke cin riba…Wanda ya fi kowa tsari da discipline ne ke cin riba. Me kake jira, ka fara gina portfolio ɗinka na STOCK a yau. Wace matsala kake fuskanta a tafiyarka ta investment a halin yanzu?
Mahmoud Sardauna tweet media
Filipino
29
51
214
4.2K
CoinMarketCap
CoinMarketCap@CoinMarketCap·
The next coin to hit $1B market cap is _______?
English
1.3K
111
1.3K
153.3K
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Kalmomi 10 da muke amfani da su a STOCKS - PART 1 1. Stocks: Hannun jarin kamfani, mallakar wani kaso na kamfani. 2. Dividend: Kyautar da Kamfani ke bawa masu rike da hannun jari, idan kamfanin ta samu riba. 3. Asset: Abinda kamfani ya mallaka na kadara. 4. Market Capitalization: Jimillar darajar Kamfani idan aka yi lura da yawan kuɗin da aka zuba masa. 5. Portfolio: Stocks da kake rike dasu. 6. Blue Chip: Manyan kamfani masu karfi kamar MTN, GTBANK, DANGOTECEM, BUACEMENT, ZENITH 7. NGX - Nigerian Stock Market: Dandali da ake saye da sayar da hannun jari a Najeriya. 8. SEC - Securities & Exchange Commission - Su ne ke da kula da duk abinda ke faruwa a kasuwar hannun jari. 9. IPO - Initial Public Offer: Lokacin da kamfani yake shirin shigowa NGX a karo na farko don a fara sayan hannun jarinsa. 10. Broker: Dillaliko dandali da ke haɗa mai saye da mai sayar da stocks. Kamar Bamboo, Trove, Cowrywise, Stanbic IBTC, Meristem. ----------------- 11. KYC - Know your Customer: Takardu da BVN da NIN da kake bawa Broker don ya tantanceka, kafin ka fara zuba jari a kasuwar NGX. 12. Investor: Wanda yake zuba jari a kasuwar hannun jari, kamar Investor Sabinus 😂 Ya isa, ko a kara? Shin wane kalma ka karu da ita a wannan rubutun? Mu tattauna 👇
Mahmoud Sardauna tweet mediaMahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
42
43
209
5.5K