DEEN MUHD

5.6K posts

DEEN MUHD banner
DEEN MUHD

DEEN MUHD

@M_I_Deen

Helping Web3 brands scale through community, Opportunity Curating ,storytelling & social 📈 Multi-chain Connector 🌍🐻 | CM || SMM || Mod

Nigeria Katılım Haziran 2022
1.1K Takip Edilen1.1K Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
DEEN MUHD
DEEN MUHD@M_I_Deen·
GM ABOKAN FAFUTUKA Dan uwana indai kanason ka zama na daban a wannan space din tabbas sai kayi duba izuwa wadanda suka gabace ka, wadanda kake gani suna baka sha'awa suke birge ka, sai ka duba wanne tafarki suka biyo,sannan a wanne suke akai. Ba zuwa sukayi sukace sunason suyi aiki alhalin basu da wani skills. In mukai duba sun tsaya sunyi karatu, sun koyi skills, sun jajirce a wannan space din kafin su zama abinda suka zama a yanzu. To kamar haka muma in muka tashi muka nemi ilimi, muka jajirce, kamar haka muma zamu zama abin sha'awa da birgewa a gaba. Ga makarantu nan online da offline kamar haka: (1) @BitkovaHub akwai online classes da ofline, ilmin cryptocurrency, Graphics design, UI/UX design da kudi kalilan za'a koyamaka karatu, karatu na gaske. (2) @flowdiaryng wannan ma makarantace da ake koyarda skills kala-kala kamar: video editing, graphics design, bug hunting, malam skills kala-kala a kudi kalilan, app dinsu yana playstore. (3) @Dctvafrica makarantar sir. @S_M_Danpullo ku duba profile dinsa zaku sami link dinta, malam akwai karatu an jibge, da materials kama tundaga kan menene data, basics na cryptocurrency, fundamental analysis,technical analysis, SMC , graphics design da sauransu. sannan akwai paid class wanda shima bashi da wata tsada. (4) Akwai makarantar sir. @SunusiMinjibir wacce ya bude duk da dai ita wannan ta wadanda suka dan koshi ce, amma fa bani da haufi akanta domin nasan duk wanda ya shiga ba zaiyi asarar kudinsa ba domin tabbas zai sha karatu. Da sauran makarantu amma dai dan uwana wadannan makarantun dana lissafa maka basu da tamka a arewarmu. Abinda ya rage garemu shine bada lokaci, musa arammu zamuyi da gaske.
Filipino
5
1
9
250
DEEN MUHD
DEEN MUHD@M_I_Deen·
Assalamu Alaikum warahmatullah Kwana biyu nayi shiru, Muna can Muna cigaba da kwasar ilimin UI/UX design @BitkovaHub inda muka sha karatu akan: DESIGN THINKING Wanda ya kunshi Abubuwa biyar: 🌕 Emphasize 🌕 Define 🌕Ideate 🌕 Prototype 🌕Test Wanda currently Muna karkashin Emphasize Wanda a karkashinsa akwai: 🌕 Quantitative user research 🌕 Qualitative user research Wanda insha Allah zanyi bayanin kowanne daga cikinsu Sannan an koya mana yadda zamuyi amfani da Figma daFigjam a aikace yadda zamu kirkiri user persona, malam indai ilimi kake neman ba bragging ba kazo @BitkovaHub @nafeesatua GM kowa da kowa
Indonesia
2
0
3
133
Hurricane
Hurricane@HurricaneCrypt0·
GM CT Say it back 🩶
Hurricane tweet media
English
341
0
298
3.6K