Young JB
4.3K posts

Young JB
@Mister_jaybee
Foot ball 🏟 👍. #MAN-U fc. ⚽ 🎶🔌
Nigeria Katılım Eylül 2019
372 Takip Edilen180 Takipçiler

@Mister_jaybee @HonAbdullahiM12 Ameen Ya Allah Muna Godiya Sosai
हिन्दी

@RealYunus44 @HonAbdullahiM12 Ai matsalan ni ba dan Kano bane amma ina Allah waidai da irin wannan tarbiyanku wadda baku banbance kamata da dacewa ni bansan wadda kakema magana akai ba amma yan Kano tarbiyanku da matsala sai dai Allah ya shiryemu gaba daya
Indonesia

@Mister_jaybee @HonAbdullahiM12 Ai Ubanku Risi da yake Millar road shi yakoya musu
Indonesia

@RealYunus44 @HonAbdullahiM12 Ya kai mai ilimi ina rokon Allah ya azurfa matanka ko yar ka ko uwarka da irin wannan tarbiyan tunda kace dai dai ne sufito titi suna daga Dankanfai
Indonesia

@Mister_jaybee @HonAbdullahiM12 To Kai ya Jahili ai wannan abun da sukayi shine suka tabbatar ne cewa su rainon Risi ne idan basuyi haka ba ai Basu cika yaran Risi ba
Indonesia

@abu_twinss Kuma bamu isa mu fada ba sai yan uwanmu talakawa su haumu da musifa wai ana taba jagororinsu
Indonesia

@abu_twinss Anrigashi wannan strategy wadda a Nigeriane da akashe mutum ace mistak ne hmm
HT

@RealYunus44 @HonAbdullahiM12 Yanzu kai daidai ne uwar ka ko kanwan ka ko matarka ko yarka tafito titi tana daga dankanfai? Ni ba ina maganan cin mutunci ko wani ramuko da abinda akayi abaya bana No ina magana ne akan tarbiya ne yin hakan idan kace yes tarbiyace shikenan cases close
Filipino

@Mister_jaybee @HonAbdullahiM12 Meyasa lokacin da Yan matan Kwankwasiyya suke cewa Abba Abida Atika Kunnuwa a Abuja bakuyi magana ba sai yanzu ai abunda sukayi shi aka musu Kuma ai Tsulan shi yakoyar dasu irin Wannan cin Mutuncin
Indonesia

@RealYunus44 @HonAbdullahiM12 Kai malam yusuf idan akace ga dankanfan my father naka ana rali a titi ya zakaji aranka hakan tarbiyace?
Indonesia

@HonAbdullahiM12 Shiyasa duk Mai Hankali bazai taba yin Kwankwasiyya ba tunda tarbiyarta ce cin Mutunci mutane
Indonesia

@Bliss_beebaah Masu iphone sun dauka Facebook na masu android ne zalla
Polski

@Cool_Ustaz ⚡️⚡️⚡️TRADITIONAL BOX (makara) MODEL: 1920 DXL
AFRICAN USED: clear with recent duty paid
PRICE: 100k
LOCATION: muda lawal market Bauchi

English
























