Sabitlenmiş Tweet
Muh-khad
8.6K posts

Muh-khad
@Muh_khad
Web3 Creator | Creative Designer | Helping Web3 projects stand out with strategic visual design.
Katılım Eylül 2022
1.6K Takip Edilen1.6K Takipçiler

A banner is often the first thing people notice when they visit your profile.
In a few seconds, it can shape perception, build trust, and communicate what you're about.
Here's an X banner I recently designed for @Web3Curiosity

English

Night hits different when you realize how much you planned vs how much you actually executed
No motivation speech here just a question:
A. I executed what I planned today
B. I did a little, not enough
C. I got distracted all day
D. I’ll try again tomorrow
Which one feels honest?
Good night Fam 💙
English

@Muhammad_Ashirr Dama 'ya'ya suna yo gadon brain na mahaifiyarsu ne
Indonesia

🚨ƘANIN ABDULRAHIM YANA ZUWA SHIMA.
•Yanzu haka halinda ake ciki Prof Mansur Isah Yelwa yana nan yana yiwa ƙanin Abdulrahim shirin gaske, kuma da alama idan wannan yaron ya bayyana zai iya shafe Abdulrahim, saboda ana ganin yaron yafi Abdulrahim baiwa.
•Ni dai a nawa ɓangaren ina ganin waɗannan yaran da Prof ke fitarwa a gidan sa ba aikinsa bane kaɗai, akwai sa hannun iyayen mu mata acikin wannan lamarin, ko ma ace sune suka ƙyanƙyaso su shiko Prof ya fito dasu.
•Galibi komai ilimin mutum idan har yayi ganganci ya auro marar ilimi to da wahala bai rusa gidan sa ba, kokuma yasha baƙar wahala wurin tada ginin gidan sa, kafi ya iya tsayar da tarbiyyar gidan nasa sai yayi da gaske.
•Uba bai cika samun cikakken lokacin da zai ilmantar da 'ya'yan sa da kyau ba musamman idan shi malami ne wanda ya shahara, saboda yau yana kano gobe yayi Kaduna jibi ya tafi Ahadez to yaushe ma zai samu damar karantar dasu yadda ya kamata?.
•Idan matar ka mai ilimi ce to zai kasance kai aikin ka kawai shine Supervision, idan aka ɗan ɗauki lokaci sai ka binciki a ina karatu ya tsaya, kamar dai ka ɗauko malami ne ka haɗa da yaronka, saboda kusancin uwa da 'ya'yanta shiyasa idan tanada ilimi take samun sauƙi wajan karantar dasu, suma suke samun sauƙi wajan fahimtar karatu.
ALLĀH ya ƙarawa wannan gidan Albarka da gidajen mu baki ɗaya. Aameen. 🤲

Indonesia

@Muh_khad @Web3Curiosity Well done 👏 this looks professional and well structured.
English

@Abubakar_assy I regretted for holding $Sui I don't think zai koma ko buy price nawa
English


























